-
An Yi Musayen Zafafan Kalamai Tsakanin Jakadan Venezuela da na Isra'ila A Kwamitin Tsaro
May 07, 2016 13:39Rahotanni daga birnin New York, helkwatar Majalisar Dinkin Duniya sun bayyana cewar an yi musayen zafafan kalamai tsakanin jakadan kasar Venezuela da na haramtacciyar kasar Isra'ila a zaman da aka gudanar kan kasar Palastinu a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniyan.
-
Dubban 'yan gudun hijrar Burundi ne suka rubuta sunayansu a Makarantun Ruwanda
May 07, 2016 05:05Asusun kula da Yara da kare Mata na MDD UNICEF ya sanar da cewa Dubun Yara 'yan gudun hijrar Burundi ne suka rubuta sunayansu a Makarantun kasar Ruwanda
-
Biritaniya : Karon Farko, Musulmi Ya Zama Magajin Garin London
May 07, 2016 01:22A Biritaniya an samu musulmi na farko daya lashe zaben magajin garin London.
-
Rasha: mahimancin aiki tare da kungiyar Hizbullah wajen yaki da 'yan ta'adda
May 06, 2016 05:40Kakakin Ma'aikatar Tsaron Rasha ta bayyana mahimancin kungiyar Hizbullahi ta kasar Lobnon a yaki da ta'addanci.
-
Kungiyar Bada Agaji Ta "Doctors Without Borders" Ta Haramta Taron Istambul
May 06, 2016 00:19Kungiyar likitocin ba basu san iyaka ba, ko Doctore waithout Bourders ta bada
-
Matasan Kasar Congo Brazzaville Suna Nuna Damuwa Kan Cin Zarafinsu
May 05, 2016 12:35Matasa a birnin Brazzaville fadar mulkin kasar Congo sun fara nuna damuwa kan yadda jami'an tsaron kasar ke ci gaba da musguna musu tun bayan kai harin ranar 4 ga watan Aprilun da ya gabata a birnin na Brazziville.
-
Karshen Yakin Siriya Amfanin yanki da Duniya baki daya ne
May 05, 2016 06:00Shugaban Kasar Siriya ya tabbatar da cewa samun nasara a kan 'yan ta'adda amfanin yanki da Duniya ne
-
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Doke Man. City A Gasar Zakarun Turai
May 05, 2016 00:58Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta doke abokiyar karawarta ta Manchester City da ci 1-0, a wasan zango na biyu na wasan kusa da na karshe na gasar zakarun Turai da suka bugu a daren jiya Laraba, lamarin da ya ba wa kungiyar Read Madrid din damar kai wa ga wasan karshe na gasar.
-
Taron kungiyar EU kan 'yan gudun hijra
May 04, 2016 13:45Kungiyar Tarayyar Turai na fiskantar matsalar rarrabuwar kawuna bisa yadda za su tsugunar da 'yan gudun hijira.
-
Kare Asibitoci da Ma'aikatan Kiwan Lafiya A Lokutan Yaki
May 03, 2016 13:54kwamitin tsaro na MDD ya amunce da wani kudiri a yau Talata da zai kara himma wajen kare asibitoci da ma'aikatan kiwan lafiya a lokutan rikici-rikice.