-
Ministocin Harkokin Wajen Faransa Da Jamus Na Ziyara A Nijer
May 03, 2016 13:24Ministocin harkokin wajen Faransa da Jamus na gudanar da wata ziyara aiki a jamhuriya domin tattaunawa da mahukuntan kasar kan batutuwan da suka shafi matsalar kwararen bakin haure da kuma tsaro a yankin Sahel.
-
Faransa Da Biritaniya Sun Bukaci Taron Gaggawa Kan Halin da Ake Ciki A Aleppo
May 03, 2016 11:09Kasashen Faransa da Biritaniya sun bukaci wani taro gaggawa na kwamitin tsaro na MDD kan halin da ake ciki a birnin Alello dake arewacin kasar Syria.
-
Hukumar CIA Ta Ki Amincewa Da Bayyana Rawar Saudiyya Cikin Harin 11 Ga Watan Satumba
May 03, 2016 01:10A wani abu da ke cike da alamun tambaya, babban daraktan hukumar leken asirin Amurka (CIA), John Brennan ya bayyana rashin amincewarsa da fitar da bayanan sirrin da suke da alaka da rawar da kasar Saudiyya ta taka cikin harin 11 ga watan Satumba da aka kai wa Amurkan a shekara ta 2001.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fitar Da Jerin Sunayen Da Zata Kashe
May 03, 2016 01:07Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke kula da harkar sadarwar kungiyar ta hanyar na'ura mai kwakwalwa sun fitar da wasu jerin sunayen da kungiyar ta Da'ish zata kashe ciki har da sojojin Amurka.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Warware Rikicin Kasar Siriya Ta Hanyar Lumana
May 03, 2016 01:06Shugaban darikar Catholica ta mabiya addinin Kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin kasar Siriya ta hanyar lumana.
-
Shugaban Kungiyar Ansarullah Ta Yamen Ya Yi Suka Kan Wasu Kasashen Gabas ta Tsakiya
May 03, 2016 01:04Shugaban kungiyar Ansarullahi ya yi kakkausar suka kan bakar siyasar wasu kasashen yankin gabas ta tsakiya da suka zame 'yan amshin shatar yahudawan sahayoniyya da Amurka.
-
Rasha Ba Za Ta Nemi Syria Ta Daina Kai Hare-hare A Aleppo Ba
May 01, 2016 01:24Kasar Rasha ta ce ba fa za ta nemi Syria ba ta daina kai hare-haren ta akan Aleppo ba, kamar yadda karamin ministan harkokin wajen kasar Guennadi Gatilov ya sanar.
-
‘Yan Ci-rani 84 Sun Bata A Tekun Libya
May 01, 2016 01:20kungiyar kula da kaurar jama'a ta duniya ta ce bakin haure kimanin 84 ne suka bace bayan da kwale-kwalen da suke ya kife a tekun Libya.
-
Shugaba Holland ya soki wadanda suka sanya wuta a massalacin Musulmai
Apr 30, 2016 12:43Shugaban Kasar Faransa Fransois Holland ya ce ba za su amince da duk wani yunkuri na kai hari ga wani Addini a kasar ba
-
Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Libiya Ta Fara Shirin Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci
Apr 29, 2016 13:52Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bada labarin cewa; Gwamnatinsa ta fara gagarumin shirin shawo kan ayyukan ta'addancin kungiyar Da'ish a fadinn kasar.