-
Ministan harkokin Wajen Biritaniya Ya Ziyarci Cuba
Apr 29, 2016 01:22Ministan harkokin wajen kasar Biritaniya Philip Hammond, ya kai wata ziyara a kasar Cuba, wace ke zamen ta farko ta wani babban jami'in kasar ta Biritaniya tun bayan shekara 1959.
-
Rasha: ISiS nada manbobi dubu 33 a Kasashe Siriya da Iraki
Apr 28, 2016 00:46Kungiyar Leken asirin Sojin Rasha ta sanar da cewa kungiyar ISIS nada manbobi dubu 33 a kasashen Siriya da Rasha.
-
De Mistura ya bukaci a raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya
Apr 27, 2016 23:41Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Syria ya ce wajibi a sabunta raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Syria
-
MDD : Kwamitin Tsaro Zai Cirewa Ivory Coast Takunkumin Makamai
Apr 27, 2016 12:43A gobe Alhamis ake san ran kwamitin tsaro na MDD zai cirewa kasar Ivory Coast takunkumin sayan makamai na tsawan shekaru 12 da aka kakaba mata.
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Damuwarsa Kan Ci Gaba Da Bullar Rikici A Kasar Siriya
Apr 26, 2016 23:05Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da samun bullar tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
Yan Adawar Kenya Sun Jaddada Bukatar Rusa Hukumar Zaben Kasar Mai Zaman Kanta
Apr 25, 2016 12:56Shugabannin jam'iyyun adawa a Kenya sun jaddada bukatarsu ta ganin gwamnati ta dauki matakin rusa hukumar zaben kasar tare da maye gurbinta da wasu sabbin ma'aikata kafin lokacin gudanar da zaben shugaban kasa.
-
MDD : Kwamitin Tsaro Ya Yi Allah-wadai Da Koriya Ta Arewa
Apr 25, 2016 01:15Kwamitin Tsaro na MDD ya yi Allah-wadai da harbar makamai masu linzami da Koriya ta Arewa ta yi a shekaren jiya.
-
Amurka Za Ta Aika Karin Kwararun Sojoji Zuwa Syria
Apr 24, 2016 23:25Nan gaba, a wannan Litinin ce ake sa ran shugaban Amurka Barack Obama, zai sanar da tura wasu karin kwararun sojojin kasar sa 250 a Syria.
-
Gwamnatin Britania Ta Ki Amincewa Masu Neman Mafaka Fiye Da 700 Shiga Kasarta.
Apr 24, 2016 12:25Jaridar Guardian ta kasar ta kasar Britania ta nakalto ma'aikatar cikin gida na kasar
-
Adadin Mutanan da suka rasu sakakon girgizar kasa A Equador ya haura zuwa 646
Apr 23, 2016 23:55Shugaban Kasar Equador ya ce Adadin Mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar girgizar kasar da ta kai maki 7,8 ya haura zuwa 646.