-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasar Equador Sun Haura 600
Apr 22, 2016 23:21Hukumar Kula da Hatsarurruka a kasar Equador ta sanar da cewa; Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa a yankin arewa maso yammacin kasar sun haura mutane 600 tare da jikkatan wasu dubunnai.
-
An yi gargadin komawar 'yan ta'addar kasar Belgium 200 da suke cikin IS zuwa Turai
Apr 22, 2016 11:10Magabatan kasar Belgium sun ce kimanin 'yan kasar 200 ne dake cikin kungiyar 'yan ta'addar ISIS suke kokarin komawa Turai domin kaddamar da hare-haren ta'addanci.
-
Kasar Kenya Ta Mikawa Gwamnatin China Mutane 45 Da Ake Zargi Da Almundahana
Apr 21, 2016 23:25Gwamnatin kasar China ta bada sanarwan cewa zata hukunta mutanen tsibirin Taiwan da kuma na babban kasar 45
-
An Bukaci Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Makomar Sarautar Ingila
Apr 21, 2016 23:01Jam'iyyar Republican ta kasar Britania ta bukaci a gudanar da zaman raba gardama
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Madagaskar Sun Koka Kan Matsalar Talauci A Kasar
Apr 21, 2016 13:52Kungiyoyin fararen hula a Madagaskar sun jaddada kokensu kan yadda masifar talauci take ci gaba da addabar al'ummar kasar sakamakon durkushewar harkar tattalin arzikin kasar ta Madagaskar.
-
UNHCR Na Fargaba Mutuwar Bakin Haure 500 A Teku
Apr 21, 2016 01:06Hukumar kula da 'yan gudun hijra ta MDD, ta ce bakin haure akalla 500 ne ake kyautata zaton sun mutu sanadiyar hadarin da kwale-kwalen da suke ciki ya yi a tekun Mediterranean.
-
Shugaban Amurka Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Shirin Tuhumar Saudiyya Kan Harin 11/9
Apr 19, 2016 00:37Shugaban kasar Amurka ya bayyana rashin amincewarsa da shirin Majalisar Dokokin Kasar na gudanar da bincike dangane da hannun Saudiyya a harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 da aka kai kan cibiyar kasuwancin kasar Amurka.
-
Goyon bayan Shgaban Kasar Rasha ga Gwamnatin Siriya
Apr 18, 2016 12:41Shugaban Kasar Rasha ya bayyana cewa zai ci gaba da taimakon Gwamnatin Siriya a yakin da take yi da ta'addanci
-
Equador : Adadin Mutanen da Suka Mutu A Girgiza Ya kai 272
Apr 18, 2016 04:07Adadin mutanen da suka rasa rayukan su a mumunar girgiza kasar data afkawa kasar Equador a ranar Asabar data gabata ya kai 272.
-
'Yan Majalisar Brazil Sun Amince A Ci Gaba Da Shirin Tsige Shugaba Rousseff
Apr 17, 2016 23:56Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewar 'yan majalisar dokokin kasar sun amince da ci gaba da shirin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff a daidai lokacin da magoya baya da kuma masu adawa da shugabar suke ci gaba da zanga-zangogi a kan titunan kasar.