-
An samu ci gaba wajen tabbatar da tsaro a kasar Afirka ta tsakiya
Apr 15, 2016 23:30Majalisar Dinkin Duniya ta yi marhabin da yadda aka samu ci gaba sosai wajen tabbatar da tsaro a kasar Afirka ta tsakiya
-
Wata Daliba Musulma A Amurka Ta Bayyana Yadda Take Fuskantar Tsangwama
Apr 15, 2016 11:51Wata daliba musulma a makarantar Hill da ke jahar Peselvania a Amurka ta bayyana yadda take fuskantar matsalar kyama daga wasu Amurkawa.
-
Ministar Sufuri A Belgium Ta Yi Murabus Sakamakon Harin Flin Jirgi A Brussels
Apr 15, 2016 10:40Bayan suhdewar makonni uku da kai harin birnin Brussels na kasar Belgium, ministar sufuri a kasar Jacqueline Galant ta yi murabus sakamakon hakan.
-
Rasha Ta Jadadda Aniyarta Na Nisantar Duk Wani Yaki Tsakaninta Da Kungiyar NATO
Apr 14, 2016 23:38Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada matsayin kasarsa na daukan matakin nisantar duk wani abin da zai haifar da yaki tsakanin Rasha da kungiyar tsaro ta NATO.
-
Ukraine : Volodimir Groisman, Ya Zama Sabon Firaminista
Apr 14, 2016 05:35Majalisa Ukraine ta zabi Volodimir Groisman a mastayin sabon firaministan kasar, wanda zai maye gurbin Arseni Iatseniouk da yayi watsi da mukamin a ranar Lahadi data gabata.
-
IMF Ya Rage Hasashen Da Yayi Kan Saurin Bunkasuwar Tattalin Arzikin Duniya
Apr 13, 2016 12:41Asusun ba da lamuni na duniya IMF/FMI ya rage hasashen da yayi kan saurin bunkasuwar tattalin arziki duniya, inda ya bayyana cewa, yawan saurin bunkasuwar tattalin arziki na bana zai kai kashi 3.2 %, abun da ya ragu da kashi 0.2 % bisa hasashen da ya yi a farkon wannan shekara.
-
Shugaban Kasar Masar Ba Zai Halacci Zaman Kungiyar OIC A Kasar Turkiyya Ba
Apr 13, 2016 05:15Mahukuntan Masar sun sanar da cewa; Shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi ba zai halacci zaman taron shugabannin kasashen musulmi mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC da za a gudanar a kasar Turkiyya ba.
-
Bin Kadun Cin Zarafin Musulmin Turai Ta Hanyar Doka
Apr 12, 2016 22:53Kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO za tagudanar da wani zama domin bin kadun cin zarafin musulmi da ake yi a cikin wasu kasashen turai ta hanyar doka.
-
Shugabar Kasar Brazil, Rouseff, Na Fuskantar Barazanar Tsigewa A Majalisar Kasar
Apr 12, 2016 13:41Rahotanni daga kasar Brazil suna nuni da cewa shugabar kasar Dilma Rouseff na fuskantar barazanar rasa kujerarta bayan da kwamitin musammman na majalisar dokokin kasar ya kada kuri'ar amincewa da batun tsige ta da 'yan adawa suka gabatar.
-
Duban 'yan gudun hijra ne masu karamcin shekaru suka yi batan laya a kasar Jamus
Apr 11, 2016 23:06Ma'aikatar cikin Gidan Jamus ta sanar da cewa a shekarar 2015 kimanin 'yan gudun hijra masu karamcin shekaru 5800 ne suka yi batan laya a kasar