Ukraine : Volodimir Groisman, Ya Zama Sabon Firaminista
https://parstoday.ir/ha/news/world-i3868-ukraine_volodimir_groisman_ya_zama_sabon_firaminista
Majalisa Ukraine ta zabi Volodimir Groisman a mastayin sabon firaministan kasar, wanda zai maye gurbin Arseni Iatseniouk da yayi watsi da mukamin a ranar Lahadi data gabata.
(last modified 2018-08-22T06:58:08+00:00 )
Apr 14, 2016 05:35 UTC
  • Ukraine : Volodimir Groisman, Ya Zama Sabon Firaminista

Majalisa Ukraine ta zabi Volodimir Groisman a mastayin sabon firaministan kasar, wanda zai maye gurbin Arseni Iatseniouk da yayi watsi da mukamin a ranar Lahadi data gabata.

Mr. Grosman dan shekaru 38, ya kasance wani na kusa da shugaban kasar ne Petro Porochenko dake samun goyan bayan kasashen Turai.

'yan majalisa 257 ne suka amunce da zaben Mr Grosman a matsayin shugaban gwamnatin kasar.