-
Macron Ya Tattauna Da Sarkin Saudiya Kan Kisan Khashoggi.
Oct 25, 2018 03:11Cikin wata sanarwa da ta fitar, fadar shugaban kasar Faransa ta ce a daren jiya Laraba, shugaban kasar Emanuel Macron ya tattauna da sarkin Saudiya ta wayar talho kan kisan da aka yi wa Jamal Khashoggi dan jaridar nan da ya yi kaurin suna wajen sukan manufofin masarautar Saudiya
-
Martanin Trump Na Aike Da Sakonin Abubuwa Masu Fashewa Ga Wasu Manyan Kasar
Oct 25, 2018 03:08Shugaban kasar Amurka sun mayar da martani kan sakonin abubuwa masu fashewa zuwa ga wasu mahiman mutane a kasar.
-
Amurka Ta Soke Visar 'Yan Saudiyya da Ake Zargi Da Kashe Kashoggi
Oct 24, 2018 02:24Amurka ta sanar da wani matakinta na soke takardar iznin shiga kasar watau visa, ga 'yan Saudiyya da suke da hannu a kisan gillan da aka wa dan jaridan nan Jamal Khashoggi a karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Santanbul yau da kusan mako uku.
-
Rasha : Putin Zai Gana Da Trump A Binin Paris
Oct 24, 2018 02:24Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Paris na kasar Faransa a watan Nuwamba mai zuwa.
-
Canada Ta Bayyana Shirinta Na Dakatar Da Sayawarsa Saudiya Makamai
Oct 23, 2018 08:18Piraministan kasar Canada ya bayana shirin kasarsa na dakatar da yarjejjeniyar sayar da makamai ga kasar Saudiya
-
MDD Za Ta Karfafa Dakarunta A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Oct 23, 2018 08:17Saktare Janar na MDD ya bukaci a karfafa dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a kasar Afirka ta tsakiya.
-
Erdogan Ya Bayyana Yadda Aka Kashe Khashoggi
Oct 23, 2018 08:17Cikin wani jawabi da ya gabatar gaban magoya bayansa a wannan talata, Shugaba Erdugan ya yi karin haske kan yadda aka hallaka Jamal Khashoggi a karamin offishin jakasancin Saudiya dake birnin Istambul
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Yanayi Ke Kara Kamari A Yemen
Oct 23, 2018 08:16Jami'in dake kula da jin kai na MDD ya nuna damuwarsa kan yadda matsalar rashin isar da agaji kai kara kamari a kasar Yemen sakamakon yakin fice goma da iri da kawancen saudiya ya kadamar kan al'ummar kasar ta Yemen.
-
Rasha: Wajibi Ne A Bayyana Hakikanin Abin Da Ya Sami Khashoggi Kafin Putin Ya Kai Ziyara Saudiyya
Oct 22, 2018 14:41Gwamnatin kasar Rasha ta damfara ziyarar da aka shirya shugaban kasar Vladimir Putin zai kai kasar Saudiyya da bayyanar da hakikanin abin da ya sami Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyya mai sukar siyasar kasar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiyyan da ke Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Amerika: An Yi Zanga-zangar Nuna Kin Yarda Da Yake-Yaken Amurka
Oct 22, 2018 04:25Daruruwan Amurkawa ne su ka gudanar da Zanga-zangar nuna kin amincewa da halayyar ina da yaki da kasarsu take da shi.