-
Tsohon Ministan Kasar Jamus Ya Yi Suka Kan Bakar Siyasar Amurka Kan Kasar Turkiyya
Aug 20, 2018 13:43Tsohon ministan harkokin wajen kasar Jamus ya yi kakkausar suka kan siyasar Amurka na kokarin wurga kasar Turkiyya cikin matsalar tattalin arziki.
-
Antonio Gutterres Ya Yi Kira Kan Goyon Bayan Mutanen Da Ayyukan Ta'addanci Suka Ritsa Da Su
Aug 20, 2018 13:42Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci nuna goyon bayan ga mutanen da ayyukan ta'addanci suka ritsa da su gami da iyalansu.
-
Tsohuwar Daraktan Fadar White House Ta Yi Barazanar Sake Tona Wasu Bayanan Sirri A Kan Trump
Aug 19, 2018 22:58Tsohuwar daraktan ayyuka ta fadar White House a kasar Amurka, ta yi barazanar sake tona wasu asirrai dangane da shugaban kasar Amurka Donald Trump, matukar Trump ya nemi ya ci mata fuska.
-
Imran Khan Ya Yi Rantsuwar Zama Firayi Ministan Kasar Pakistan
Aug 19, 2018 22:57Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
-
Aljeriya Da Indonesia Sun Rattaba Hannu Kan Yin Aiki Tare Domin yada Zaman lafiya
Aug 19, 2018 22:57Kasashen Aljeriya da Indonesia sun rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tare wajen yada sahihiyar fahimta ta zaman lafiya.
-
Al'ummomin Duniya Na Ci Gaba Da Mika Sakonnin Ta'aziyyar Rasuwar Kofi Annan
Aug 19, 2018 22:56Gwamnatocin kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa gami da fitattun mutane a duniya suna ci gaba da mika sakonnin ta'aziyyar rasuwar tsohon babban sakataren majalisar dinkin duniya Kofi Annan.
-
Mutane Biliyan Biyu Ne Ke Rayuwa Cikin Talauci A Duniya
Aug 19, 2018 07:59A Cikin wani sakamakon bincike da hukumar Human Global Assistance ta fitar na nuni da cewa sama da mutane biliyan biyu ke rayuwa cikin talauci a Duniya
-
Fadan Kasuwanci Tskakanin Amurka A China Ya Fara Tasiri Ga Manoman Amurka
Aug 19, 2018 07:58Bayan raguwar shigar da kayayyakin Noma na Amurka zuwa kasar China, farashin kayar noman ya fadi a Amurka.
-
Antonio Guterres Ya Yi Kyakkyawan Yabo Kan Marigayi Kofi Anan Tsohon Babban Sakataren MDD
Aug 18, 2018 14:44Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Marigayi Kofi Anan tsohon babban sakataren Majalisar a kan kansa Majalisar Dinkin Duniya ne.
-
Tsohon Babban Sakataren MDD Kofi Annan Ya Rasu
Aug 18, 2018 06:09A yau Asabar Allah ya yi tsohon babban sakataren majalisar dinkin duniya Kofi Annan rasuwa.