-
Amnesty International Ta Ce Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Tana Cin Zarafin Bil-Adama A Yamen
Aug 17, 2018 07:29Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta sanar da cewa: Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ce ke da alhakin aiwatar da munanan matakan cin zarafin bil-Adama a kasar Yamen.
-
Venezuela Ta Bukaci Kasar Peru Ta Kama Mata Mutanen Biyu Da Take Tuhuma Da Kokarin Kashe Shugaban Kasarta
Aug 16, 2018 07:48Ma'aikatar harkokin waje na kasar Venezuela ta bukaci gwamnatin kasar Preu ta taimaka ta kama mata mutane biyu wadanda take zargi da hannu a cikin yunkurin kashe shugaban kasar ta Venezuela wanda bai sami nasara ba.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Yi Gargadi Kan Watsuwar Cutar Ebola A Kasar DR Congo
Aug 16, 2018 02:41Babban daraktan hukumar kula da kiwon lafiya ta Majalisar Dinkin duniya ya yi gargadi kan yiyuwar watsuwar cutar Ebola a kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Mahukuntan Turkiyya Da Jamus Sun Tattauna Batun Harkar Tattalin Arzikin Kasashensu
Aug 16, 2018 02:13Waziriyar kasar Jamus da shugaban kasar Turkiyya sun tattauna batun hanyoyin bunkasa harkar tattalin arzikin kasashensu.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Britania Sun Bayan Sunan Mutumin Da Ake Tuhuma Da Harin Ta'addanci Na Jiya
Aug 15, 2018 14:38Jami'an tsaro a kasar Britania sun bayyana sunan mutumin da suka kama dangane da harin da aka kai kusa da majalisar dokokin kasar a jiya Talata a birnin London.
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 48 A Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 15, 2018 14:29Mutane kimani 50 ne suka rasa rayukansu a wani mharin kunan bakin waje a wata unguwa a birnin Kabul babban birnin kasar Afganistan.
-
An Cabke Wasu Manyan Jami'an Soja Biyu A Venezuela
Aug 15, 2018 02:05Babban lauyan gwamnatin Venezuela Tarek William Saab ta sanar a jiya Talata cewa an cabke wasu manyan jami'an tsaron kasar dake da hannu a yunkurin hallaka Shugaba Maduro.
-
Akalla Mutum 35 Suka Hallaka Sanadiyar rubtawar Gada A Kasar Italiya
Aug 15, 2018 02:03Babbar gadar motoci da ta rufta a kusa da birnin Genoa na Italiya ta yi sanadiyar mutuwar akalla mutane sama da 35, abin da ya yi sanadiyar faduwar kanana da manyan motoci daga saman gadar.
-
Kasashen Rasha, Turkiya Da Iran Za Su Yi Watsi Da Dalar Amurka A Kasuwancinsu
Aug 14, 2018 15:00Kasashen Rasha da Turkiya da kuma Iran za su yi watsi da dalar Amurka a harkokin kasuwancin da suka hada su.
-
Theresa May Ta Mayar da Martani Kan Harin Da Aka Kai Kusa Da Majalisar Birtaniya
Aug 14, 2018 14:59Firayi ministar kasar Birtaniya Theresa May ta mayar da martani dangane da harin da aka kai yau a kusa da ginin majalisar dokokin Birtaniya da ke London, tare da bayyan shi mai girgiza zukata matuka.