-
Wata Mata Sanye Da Hijaba Ta Raunata Mutane Biyu Da Wuka A Wani Shago A Kudancin Kasar Faransa
Jun 18, 2018 03:41Wata mata sanye da bakkin hijabi ta raunta mutane biyu a wani babban shago a birnin La Seyne-sur-Mer na kudancin kasar Faransa tana ta kabbara.
-
Mexico Ta Doke Jamus Mai Rike Da Kofin Duniya 1-0
Jun 17, 2018 13:47A ci gaba da gasar kwallon kafa ta duniya dake gudana yanzu haka da kasar Rasha, yau Lahadi an fafata tsakanin Costa Rica da Serbia, inda Saria ta doke Costa Rica da 1-0, a rukunin E
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Mai Da Martani Akan Laifukan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jun 17, 2018 07:36Babban Magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutress Ya ce wahalar da al'ummar Gaza suke sha tana nuni da kusantowar yaki
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Afghanistan
Jun 17, 2018 01:19Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai lardin Nangehar na kasar Afghanistan tana mai isar da ta'aziyyarta ga gwamnati da kuma iyalan wadanda abin ya shafa.
-
Shugaban Babban Bankin Kasar Argentina Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Jun 16, 2018 02:00Bayan bullar matsalar ci gaba da faduwar darajar kudin Argentina, shugaban babban bankin kasar ya dauki matakin yin murabus daga kan mukaminsa.
-
Ministan Harkokin Cikin Gidan Jamus Ya Kori Shugabar Majalisar Kula Da 'Yan Gudun Hijirar Kasar
Jun 16, 2018 01:59Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus ya tsige shugabar Majalisar Kula da 'yan gudun hijirar kasar daga kan mukaminta.
-
Switzerland Ta Bukaci Dage Dokar Hana Sayar Da Makamai Ga Kasashen Da Suke Cikin Yakin Basasa
Jun 16, 2018 01:59Gwamnatin Switzerland ta gabatar da bukatar ganin an dage dokar hana sayar da makamai ga kasashen da suke fama da yakin basasa.
-
Rasha 2018: Iran Da Uruguay Sun Sami Nasara A Kan Morocco Da Masar.
Jun 15, 2018 12:52A ci gaba da gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyar kwallon kafa ta Iran ta sami nasara a kan kasar Moroko da ci daya da nema, a daya bangaren kuma kungiyar kwallon kafa ta kasar Uruguay ta sami nasara a kan kasar Masar ita ma da ci daya da nema.
-
An Hallaka Shugaban Kungiyar Taliban Ta Kasar Pakistan A Wani Harin Da Aka Kai Masa
Jun 15, 2018 10:49Ma'aikatar tsaron kasar Afghanistan ta sanar da cewa an hallaka shugaban kungiyar Taliban na kasar Pakistan Mullah Fazlullah a wani harin da aka sojojin Amurka da na Afghanistan suka kai masa ta sama a kan iyakan kasashen kasar ta Pakistan da Afghanistan.
-
Rasha Ta Ce: Dole Ne Kwamitin Tsaron MDD Ya Rage Takunkuminsa Kan Koriya Ta Arewa
Jun 15, 2018 07:16Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.