-
Kididdaga Tana Nuni Da Cewa: Mutanen Da Ake Bautar Da Su A Duniya Sun Haura Miliyan 25
May 26, 2018 13:31Wakiliyar Cibiyar tsaro da taimakekkeniya ta musamman a fagen yaki da fataucin mutane a kasashen yammacin Turai ta yi furuci da cewa: Akwai mutane fiye da miliyan ashirin da biyar a fadin duniya da ake bautar da su.
-
Bayanin Hadin Gwiwa Tsakanin Kungiyar EU Da MDD Kan Yaki Da Ta'addanci A Duniya
May 26, 2018 13:28Kungiyar Tarayyar Turai da Majalisar Dinkin Duniya sun fitar da bayanin hadin gwiwa a fagen karfafa taimakekkeniya a tsakaninsu domin fuskantar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Amurka Ta Sake Yiwa Siriya Barazana
May 26, 2018 06:30Gwamnatin Amurka ta sake yiwa gwamnatin siriya barazana da mayar da martani mai tsanani a lokacin da ya dace kan abinda ta kira karya yarjejjeniyar tsagaita wuta.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Bayyana Amincewarsa Da Farashin Gangan Danyen Man Fetur Kan Dalar Amurka 60
May 26, 2018 02:04Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana amincewarsa da dalar Amurka 60 ya zama farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya.
-
Amurka : Kwan Gaba-Kwan Baya Kan Ganawar Trump Da Kim Jong-Un
May 25, 2018 12:51Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana cewa akwai yiyiwar ya gana da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un kamar yadda aka tsara a ranar 12 ga watan gobe.
-
Faransa : Macron Ya Yi Kiran Zuba Jari A Rasha
May 25, 2018 10:51Shugaba Emmanuel Macron, na Faransa ya yi kira ga kamfanonin kasarsa akan su kara zuba jari a Rasha, musamman a bangaren da suka fio karfi kamar abincin na safarawa da harkokin sarararin samaniya da kuma kayan lataroni.
-
Makaman Kariyar Siriya Sun Kakkabo Wasu Makamai Masu Linzami Da Aka Harbo Kusa Da Homs
May 25, 2018 00:56Makaman kariya na kasar Siriya sun kakkabo da kuma dakile wasu hare-hare da makamai masu linzami da aka kawo kan wani filin jirgin sama da ke kusa da garin Homs da ke yammacin kasar, kasa da kwana guda bayan wasu hare-hare da makamai masu linzamin da Amurka da kwayenta suka kai wasu sansanonin sojin kasar a garin Dayr al-Zawr.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Dakatar Da Taronsa Da Kim Na Watan Yuni
May 24, 2018 14:46Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwa dage taronsa da tokoransa na kasar Korea ta Arewa wanda aka shirya gudanarwa a cikin watan yuni mai kamawa.
-
Rasha Ta Sayarwa China Jiragen Yaki.
May 24, 2018 06:51Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018
-
Majalisar.D.Duniya Ta Ce: Al'ummar Palasdinu Suna Cikin Mawuyacin Hali A Zirin Gaza
May 24, 2018 02:00Jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai shiga tsakani a yankin Zirin Gaza ya jaddada cewa: Al'ummar Palasdinu suna cikin halin kunci a yankin Zirin Gaza.