-
Koriya Ta Arewa Zata Rufe Cibiyar Gwajin Nukiliyarta A Watan Mayu
Apr 29, 2018 12:13Koriya ta Kudu ta ce Shugaba Kim Jong-un na Koriya ta Arewa ya shaida cewa a watan Mayu mai kamawa zai rufe cibiyar da kasarsa take amfani da ita wajen gwajin makaman nukiliya.
-
Hukumar FIFA Ta Mayar Da Martani Kan Barazanar Donald Trump Ga Kasashe Membobinta
Apr 29, 2018 01:11Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta mayar da martani ga barazanar da shugaban Amurka Donald Trump yayi ga kasashen da suka ki nuna goyon bayansu ga kokarin Amurka na daukar bakunci gasar cin kofin duniya ta shekara ta 2026.
-
Kungiyar EU Ta Goyi Bayan Tattauwar Shugabannin Korea Biyu
Apr 28, 2018 01:53Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana goyon bayan kungiyar EU ga tattaunawar da shugabannin kasashe korea ta arewa da korea ta kudu suka yi a jiya juma'a.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Jami'an H.K. Isra'ila
Apr 27, 2018 11:36Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshroo, ya bayyana cewar haramtacciyar kasar Isra'ila ta tabbatar da yanayinta na wuce gona da zalunci kana kuma ita ce ummul aba'isin din dukkanin rikice-rikicen da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Shugaban Romania Ya Bukaci Firayi Ministarsa Ta Yi Murabus Saboda 'Ziyartar Isra'ila'
Apr 27, 2018 11:36Shugaban kasar Romaniya Klaus Iohannis ya bukaci firayi ministan kasar Viorica Dancila da ta yi murabus daga mukaminta saboda ziyarar sirri da ta kai haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma batun mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Merkel, Na Neman Shawo Kan Trump
Apr 27, 2018 00:36Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ta isa brinin Washigton na Amurka, inda daya daga cikin jigon ziyarar shi ne shawo kan shugaba Donald Trump akan kada ya janye kasarsa daga Yerjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran.
-
Karon Farko, Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Sanya Kafa Koriya Ta Kudu
Apr 26, 2018 23:38Shugaba Kim Jong Un, na Koriya ta Arewa ya isa koriya ta kudu a wata ziyara irin ta ta farko mai manufar shafe fagen tattaunawar zaman lafiya ta tsakanin kasashen biyu.
-
Ci Gaba Da Cin Zarafin 'Yan Jarida A Italiya
Apr 26, 2018 14:35Rahoton da kungiyar 'yan jarida maras iyaka ta fitar na nuni da cewa Cin zarafin 'yan jarida ya karu a Italiya
-
Bakin Haure 5 Sun Hallaka A Gabar Tekun Aspaniya.
Apr 26, 2018 14:33jami'an agajin ruwa na kasar Aspaniya sun sanar da mutuwar bakin haure biyar a gabar tekun ruwan kasar.
-
Kungiyar EU Ta Sabinta Takunkumin Da Ta Kakabawa Kasar Myammar
Apr 26, 2018 14:32Kungiyar tarayyar Turai ta sabinta takunkumin da ta kakabawa kasar Mymmar saboda abinda ta kira da take hakin bil-adama da kasar ke ci gaba da yi.