-
Sojojin Kasar Ukrai Kimani 500 Suka Kashe Kansu Da Kansu
Apr 26, 2018 07:24Babban mai gabatan da kara na sojojin kasar Ukrai ya bada sanarwan cewa sojojin kasar 554 ne suka kashe kansu da kansu a yakin da kasar take fafatawa da yan tawaye a gabancin kasar.
-
Kasar Jamus Ta Ce Tana Goyon Bayan Yerjejeniyar Nukliya Da Iran
Apr 26, 2018 07:23Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya kara jaddada cewa gwamnatinsa tana goyon bayan yerjejeniyar Nukliyar da aka cimma tare da Iran duk tare da irin adawar da gwamnatin Amurka take da ita.
-
EU : Yerjejeniyar Nukiliyar Iran, Na Nan Daram_ Mogherini
Apr 25, 2018 06:27Babbar jami'ar diflomatsiyyar kasashen Turai, Federica Mogherini, ta ce yarjejeniyar nukiliyar Iran na Daram, kuma dole a ci gaba da kare ta.
-
An Fuskanci Koma Baya A Yaki Da Cutar Maleria
Apr 25, 2018 06:26Yau 25 ga watan Afrilu, duniya ke bukin ranar yaki da cutar zazzabin cizon sauro ko Maleria.
-
Kasar Yemen Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Mai Kaushi Saboda Kisan Saleh Samad
Apr 25, 2018 00:57Ma'aikatar tsaron kasar Yemen ta sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske kan kisan gillan da aka yi wa daya daga cikin manyan jami'an kungiyar Ansarullah ta 'yan Houthi na kasar tana mai cewa Saudiyya da Amurka za su yi dan da na sanin wannan danyen aiki na su.
-
Ana Taron Nema Wa 'Yan Gudun Hijira Siriya Tallafi
Apr 24, 2018 06:34Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.
-
MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Binciken Gaggauwa Kan Ta'addncin Hajjat A Yemen
Apr 24, 2018 02:16Saktare janar na MDD ya mayar da martani kan ta'addancin da jiragen yakin kawancen saudiya suka gudanar jiya Litinin a kasar Yemen, inda ya bukaci a gudanar da binciken gaggauwa kan lamarin.
-
Kotu Ta Daure Mutumin Da Ake Zargi Da Harin Birnin Paris Na Faransa
Apr 23, 2018 13:05Wata kotu a kasar Belguim ta yanke wa Salah Abdelsalam, mutum na karshe da ake zargi da kai harin ta'addanci a birnin Paris na kasar Faransa a shekara ta 2015 hukuncin daurin shekara 20 a gidan yari bayan da kotun ta same shi da laifin kokarin kashe 'yan sanda a musayar wuta da suka yi da jami'an tsaro lokacin da aka je kama shi.
-
Basshar Asad: Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci Har Sai An Tsarkake Siriya Daga 'Yan Ta'adda
Apr 23, 2018 13:04Shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad ya bayyana cewar fada da ta'addanci zai ci gaba da a kasar har sai lokacin da aka tsarkake dukkanin kasar Siriya daga 'yan ta'adda.
-
Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka
Apr 23, 2018 06:40Yau Litini, shugaba Emanuelle Macron na Faransa ke fara ziyara a Amurka, mai manufar shawo kan takwaransa na Amurkar ya canza ra'ayinsa kan yarjejeniyar nukiliyar Iran, ta ci gaba da aiki.