-
MDD Ta Sake Jaddada Muhimmancin Mutunta Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran
Apr 23, 2018 02:45Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres, a wani taron da ya halatta a birnin Swizland a jiya Lahadi ya kara jaddada muhimmancin mutunta yerjejeniyar da kasar Iran ta cimma da manya manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin Nukliya.
-
Shugaban Amurka Ya CE Dakatar Da Shirin Nukliya Kasar Koriya Ta Arewa Kadai Bai Wadatar Ba.
Apr 23, 2018 02:45shugaban kasar Amurka Donal Trump ya ce bada sanarwan dakatar da gwaje-gwajen makaman Nukliya a koriya ta Arewa kadai bai wadatar ba, dole ne gwamnatin Pingyoung ta wargaza dukkan shirye-shiryenta na makamman Nukliya kafin Amurka ta dauke takunkuman da ta dora mata.
-
Adadin Mutanan Da Suka Rasu Sanadiyar Harin Kunar Bakin Wake A Afgnistan Ya Haura Zuwa 48
Apr 22, 2018 14:25Hukumomi a birnin Kabul na kasar Afganistan sun sanar da cewa adadin mutanan da suka rasa rayukansu a harin kunar bakin wake da wani da wani dan ta'addar ISIS ya kai ya haura zuwa 48 tare da jikkata wasu sama da 100 na daban
-
MDD: Al'ummomi A Wasu Kasashen Yankin Sahel Na Bukatar Taimako Ta Fuskar Abinci
Apr 22, 2018 02:14Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akwai mutane fiye da miliyan 10 a cikin wasu kasashen yankin sahel da suke bukatar taimako ta fuskar abinci cikin gaggawa.
-
Yara Miliyon 59 Sun Kasa Girman Da Ta Dace Sannan Wasu Miliyon 10 Sun Yi Kiba Fiye Da Kima A Frika
Apr 21, 2018 14:34Hukumar lafiya ta duniya World health organisation ko kuma WHO a takaice ta bada rahoton cewa yara kimani miliyon 59 ne a nahiyar Afrika suka kasa girman da ta dace da su sanadiyyar karancin abinci mai gina jiki a yayinda wasu miliyon goma kuma suke fada kiban na fiye da yanda ya dace.
-
Duniya Na Maraba Da Matakin Pyongyang Na Dakatar Da Shirinta Na Nukiliya
Apr 21, 2018 06:41Duniya na ci gaba da maraba da matakin KOriya ta Arewa na dakatar da shirinta na nukiliya, dama gwaje gwajen makamanta masu linzami.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Shirinta Na Nukiliya, Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Apr 21, 2018 01:14Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, ya bayyana cewa Iran za ta sake dawowa da ci gaba da ayyukanta na nukiliya matukar dai shugaban Amurka ya sanar da ficewar Amurkan daga yarjejeniyar nukiliyan da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran din.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sanar Da Dakatar Da Gwajin Makaman Nukiliya
Apr 21, 2018 01:13Shugaban kasar Koriya ta arewa, Kim Jong-un, ya sanar da shirin kasarsa na dakatar da gwajin makaman nukiliya da makamai masu linzami bugu da kari kan rufe wata cibiyar nukiliya ta kasar a daidai lokacin da ake shirin fara tattaunawa tsakanin kasar da kasar Amurka.
-
An Bude Gasar Karatun Alkur'ani Mai Girma Na Duniya Karo Na 35 A Iran
Apr 19, 2018 13:33A yau Alhamis ne aka bude gasar karatun Alkur'ani mai girma na kasa da kasa karo na 35 a nan Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ya sami halartar wakilai daga kasashe 84 na duniya.
-
Harin Sojin Birtaniya Kan Kasar Syria Ya Bar Baya Da Kura
Apr 18, 2018 02:11Firayi minista ta kasar Birtaniya Theresa May na fuskantar kakkausar suka a majalisar dokokin kasar sakamakon yin gaban kanta da ta yi wajen bin sahun Amurka, domin kai wa kasar Syria harin soji ba tare da tuntubar majalisar dokokin kasar ba.