Pars Today
Shugaban Amurka Barack Obama ya sanar a wannan laraba cewa sojojin kasarsa zasu ci gaba da kasancewa a Afganistan har zuwa karshen wa'adin mulkinsa.
MDD: Duniya Ta Mance Da miliyoyin 'Yan gudun hjirar afghanistan.
Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 25 ne suka rasa rayukan su a wasu jerin hare-haren kunar bakin wake a birnin Kaboul da kuma kudu maso gabashin kasar.
kungiyar taliban ta dauki alhakin yin garkuwa da wasu fasinjojin masu yawa tare da kashe 16 daga cikin su a wannan Talata a yankin Kunduz na Afganistan.
Wata takadama ta kunno kai a cikin kungiyar taliban, akan nadin sabon shugaban kungiyar, Haibatullah Akhundzada.
Shugaban Jam'iyyar Hizbul-Islami ta Afghanistan, Gulbaddin Hikmater ya kirayi Taliban da ta rungumi zaman lafiya.
Kungiyar taliban a kasar Afganistan ta nada Mawlawi Haibatullah Akhundzada a matsayin sabon shugaban ta.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada matsayin kasar Iran na kokarin ganin an samu zaman lafiya da tsaro a kasar Afganistan da ke makobtaka da Iran.
Kasashen Iran, Indiya da Afghanistan sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta bangarori uku da ake kira da yarjejeniyar Chabahar don samar da babbar hanyar yada da zango da kuma hanyoyin sufuri tsakanin kasashen uku.
Majiyar ma'aikatar tsaro na kasar Amurka Pentagon ta bayyana cewa mai yuwa shugaban kungiyar Taliban ya mutu a wani harin da suka kai masa a jiya Asabar.