-
Barak Obama Ya Yi Furuci Da Rashin Yiyuwar Murkushe 'Yan Kungiyar Taliban A Afganistan
Dec 08, 2016 05:47Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da cewa: Sojojin Amurka ba zasu iya murkushe 'yan ta'addan kungiyar Taliban da ke kasar Afganistan ba.
-
An Kai Hari A Masallacin 'Yan Shi'a A Kabul
Nov 21, 2016 15:43Rahotanni daga Afganistan na cewa a kalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu kana wasu masu yawa suka raunana a yayin da wani dan kunar bakin wake ya tayar da boma boman da yayi jigida dasu a masallacin 'yan shi'a na Baqirul Olum dake yammacin kasar Kabul babban birnin Kasar.
-
Amurka Ta Yarda Cewa Ta Kashe Fararen Hula A Afganistan
Nov 05, 2016 17:10Rundinar sojin Amurka ta yarda cewa harin data kai a Afganistan mai yiwa shi ne ya kashe fararen hula a lardin Kunduz inda fararen hula akalla 30 suka rasa rayukansu.
-
Nuna Rashin Amincewar Majalisar Afghanistan Da Siyasar Kasar Saudiyya
Oct 21, 2016 03:46A ci gaba da nuna rashin amincewa da irin goyon bayan da kasar Saudiyya take ba wa kungiyoyin 'yan ta'adda a duniya, 'yan majalisar kasar Afghanistan sun yi kakkausar suka ga irin taimakon da kasar Saudiyyan take ba wa kungiyoyin ta'addanci da neman tada zaune tsaye na kasar.
-
Kashe Jami'an Tsaron Afganistan Fiye Da 200 A Lardin Helmand
Oct 15, 2016 06:19Jami'an tsaron Afganistan fiye da 200 ne suka rasa rayukansu a dauki ba dadin da suka yi da mayakan kungiyar Taliban a lardin Helmand na kasar.
-
Afganistan : Mutane 14 Suka Shahada A Wani Sabon Hari Kan Masu Taron Ashura
Oct 12, 2016 14:26Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 14 ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai masu taron juyayin Ashura a arewacin kasar.
-
Mutane 6 Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Ta'addancin Kungiyar Taliban A Afghanistan
Oct 03, 2016 11:59Alal akalla mutane 6 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani mummunan hari da 'yan kungiyar Taliban suka kai lardin Jawzjan na kasar Afghanistan.
-
An Kashe Mayakan Kungiyar Daesh 120 A Yankin Nangarhar Na Kasar Afganistan
Jul 26, 2016 18:05Sojojin kasar Afganistan sun kashe mayakan Daesh 120 a lardin Nan garhar
-
Ana zaman makoki a Afganistan
Jul 24, 2016 11:22An fara zaman Makoki na mutuwar mutane sama da 80 a Afganistan
-
Adadin Mutanen Da Suka rasu A Harin (IS) A Afganistan Ya Kai 80
Jul 23, 2016 16:54Kungiyar 'yan ta'ada ta (IS) ta dau alhakin kai wani mumunan hari da ya yi sanadin rasuwar mutane kimanin 80 da raunana wasu a kalla 231 a birnin Kabul na kasar Afganistan.