-
Gargadin Ga 'Yan tawayen Kasar Gunea Bissau
Mar 05, 2016 16:14Gwamnatin Gunea Bissau Ta Gargadin 'Yan tawayen Kasarta.
-
Babban Sifetan Janar na Rundunar 'Yan Sandan DR Congo Ya Jinjinawa Jami'an Tsaron Kasar
Mar 05, 2016 02:53Babban sifeta Janar na rundunar 'yan sandan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya ziyarci yankunan da jami'an tsaron kasar suka kwato daga hannun 'yan tawaye a shiyar gabashin kasar.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram
Mar 04, 2016 12:42Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan daga wasu kauyuka da yankuna na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.
-
Karshen Taron Koli Na Kungiyar Kasashen Gabashin Afrika EAC Karo Na 17
Mar 04, 2016 02:15A ranar Larabar data gabata ce aka rufe taron koli na kungiyar kawancen kasashen gabashin Afrika EAC a birnin Arusha dake arewacin kasar Tanzaniya.
-
Shugaba A/Kudu, Zuma Ya Tsallake Kokarin Tsige Shi A Majalisar Kasar
Mar 02, 2016 01:57Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya tsallake wani kokari na tsige shi a yayin kuri’ar nuna rashin amincewa da gwamnatinsa da aka kada a majalisar dokokin kasar a jiya Talata saboda abin da babbar jam'iyyar adawa ta kira siyasarsa da ke cutar da tattalin arzikin kasar.
-
An Bukaci Da A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka Yi A DR Congo
Feb 29, 2016 07:52Gamayyar kungiyoyi fararen hula a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bukaci gudanar da bincike kan kisan gillar da aka yi wasu fararen hula a wani kauye da ke gabashin kasar.
-
Yan Adawa A Mauritaniya Sun Bukaci Shugaban Kasar Da Ya Yi Murabus
Feb 26, 2016 05:51Shugaban jam'iyyar adawa ta the Rally of Democratic Forces (RFD) a kasar Mauritaniya ya bukaci shugaban kasar da yayi murabus daga kan mukaminsa.
-
Shugaba Jacob Zuma Na Afirka Ta Kudu Ya Isa Burundi
Feb 25, 2016 13:15Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta kudu ya isa kasar Burundi a wannan Alhamis, inda zai jagoranci wata babbar tawagar kungiyar tarraya Afirka a wunkurin ganin an farfado da tattaunawa tsakanin gwamnatin da 'yan adawa na Burundi.
-
Kasar Ivory Coast Ta Ba Wa Blaise Compaore Shaidan Zama Dan Kasar
Feb 25, 2016 02:56Gwamnatin kasar Ivory Coast ta sanar da cewa ta ba wa hambararren shugaban kasar Burkina Faso Blaise Compaore takardar zama dan kasar lamarin da zai iya yin kafar ungulu ga kokarin gwamnatin kasar Burkina Fason na mika mata shi don hukunta shi kan zargin da ake masa na hannu cikin kisan gillan da aka yi wa tsohon shugaban kasar Thomas Sankara
-
Bukatar 'Yan Adawar DR Congo Ta Gudanar Da Zaman Tattaunawa Da Gwamnati
Feb 23, 2016 02:34Gamayyar jam'iyyun adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta G7 ta bukaci gudanar da zaman tattaunawa na kai tsaye tsakanin 'yan siyasar kasar ciki har da jam'iyya mai mulki ta shugaban kasar Joseph Kabila.