-
CAF : Masar Za Ta Karbi Bakuncin Gasar 2019
Jan 08, 2019 16:25Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF, ta mallaka wa kasar Masar, ragamar gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika na 2019, bayan data kwace nauyin gudanar da gasar ga kasar Kamaru.
-
Madagaska : Kotun Tsarin Mulki Ta Amince Da Zaben Rajoelina
Jan 08, 2019 16:04Kotun tsarin mulki a Madagaska, ta amince da nazara da dan takara Andry Rajoelina ya samu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu.
-
Sai A Makon Gobe, Za'a Sanar Da Sakamakon Zaben Congo
Jan 05, 2019 17:17Hukumar zabe mai zaman kanta ta (CENI), a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, ta sanar da dage sakamakon babban zaben kasar da mako guda.
-
Zaben Congo : Amurka Na Shirin Tura Sojoji
Jan 05, 2019 16:56Amurka ta sanar da jibge sojoji a kasar Gabon a wani mataki da ta ce na kasancewa cikin shiri ne, ko da kuwa rikici ya barke bayan zabe a Jamhuriya Demkuradiyyar Congo.
-
Zanga-zangar Adawa Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Madagaska
Jan 05, 2019 16:12Rahotanni daga Madagaska na nuni da cewa rikici ya barke a wannan Asabar tsakanin magoya bayan dan takaran da ya sha kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban, Marc Ravalomanana, da kuma jmai'an tsaro wadanda sukayi amfani da hayaki mai sa kwalla domin tarwatsa masu zanga zangar.
-
Gabon : Ali Bongo Ya Yi Jawabi A Karon Farko Tun Bayan Da Ya Fara Jinya
Jan 01, 2019 18:04A karon farko, tun bayan da ya fara jinya, shugaba Ali Bongo Odimba na Gabon, ya yi jawabi ga al'ummar kasar.
-
Chadi : Za'a Gudanar Da Zabuka A Cikin Watanni Masu Zuwa_Deby
Jan 01, 2019 15:49Shugaban Kasar Chadi Idriss Deby ya ce za'a gudanar da zabubukan kasar da suka hada dana 'yan majalisar dokoki da kuma na kananen hukumomi a tsakiyar wannan sabuwar shekara ta 2019.
-
Sudan : El-Bashir Ya Bukaci 'Yan Sanda Su Daina Murkushe Masu Bore
Dec 31, 2018 05:51Shugaba Umar Hassan El Bashir na Sudan, ya bukaci 'yan sanda kasar dasu daina amfani da karfi fiye da kima kan masu zanga zanga tsadar rayuwa a kasar.
-
An Fara Kidayar Kuri'un Zabe A D.R Congo
Dec 31, 2018 03:43A Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, an fara kidayar kuri'un zaben shugaban kasa gami dana 'yan majalisar dokoki da kuma na wakilan kananen hukumomi da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi.
-
DRC : 'Yan Adawa Sunyi Fatali Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya Kan Zabe
Dec 29, 2018 19:17Jiga jigan 'yan takara jam'iyyun adawa na zaben shugaban kasa a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, sunki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a yayin babban zaben kasar dama bayansa.