-
Senegal : Majalisar Tsarin Mulki Ta Yi Na'am Da Zaben Macky Sall
Mar 06, 2019 13:47Majalisar tsarin mulki a Senegal, ta yi na'am da sakamakon zaben shugaban kasar na ranar 24 ga watan Jiya, wanda shugaba Macky Sall, ya lashe a wani wa'adin mulki na biyu.
-
Ministocin Kudin Afrika Na Taro A Kamaru
Mar 06, 2019 05:50Ministocin kudi da kwararru na kasashen Afrika na gudanar da wani taron kwanaki biyar a Yaounde, babban birnin jamhuriyar Kamaru, domin nazarin hanyoyi da matakan da za'a dauka don bunkasa ci gaban nahiyar.
-
'Yan Tawayen Miski A Chadi Sunyi Biris Da Kiran Gwamnati
Mar 06, 2019 05:45'Yan tawayen Miski a yankin arewa maso yammacin Chadi, sun yi watsi da kiran da gwamnatin kasar ta yi ga dukkan 'yan tawayen kasar na su ajiye makamai su rungumi zaman lafiya.
-
Kungiyar Da'esh A Yammacin Afirka Ta Kori Shugabanta Al'Barnawi
Mar 05, 2019 17:49Kungiyar ‘Yan Ta’adda Ta “Daular Musulunci A Yammacin Afirka” Ta Kori Shugabanta Al Barnawi.
-
An Sallami Jagoran 'Yan Adawa Na Sudan
Mar 05, 2019 13:19Hukumomi a Sudan sun sallami jagoran 'yan hamayya na kasar, wanda aka cafke kwanaki kadan bayan zanga zangar tsadar rayuwa da kuma kin jinin gwamnati.
-
Afrika Ta Tsakiya : Yarjejeniyar Zaman Lafiya Ta Fara Gamuwa Da Cikas
Mar 04, 2019 13:37Wani gungun 'yan tawaye daga cikin 14 da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a jamhuriyar Afrika ta tsakiya, ya sanar da janyewarsa daga yarjejeniyar.
-
D.R Congo : Tshisekedi Ya Yi Alkawarin Sakin Fursunonin Siyasa
Mar 03, 2019 12:07Shugaba, Félix Tshisekedi, na Congo, ya bayyana aniyarsa ta sakin dukkan fursunonin siyasa da ake tsare dasu a kasar.
-
Burkina : An Kaddamar Da Mutum Mutumin Martaba Thomas Sankara
Mar 02, 2019 15:02A Burkina Faso, a karon farko an kafa mutum mutumin martaba tsohon shugaban kasar mirigayi Thomas Sankara, wanda ya jagoranci gwagwarmayar samarwa da 'yan kasar 'yanci.
-
Uganda Ta Soki Rwanda Saboda Rufe Kan Iyakar Kasashen Biyu
Mar 02, 2019 14:16Kasar Uganda ta soki makwabciyarta Rwanda saboda rufe kan iyakar kasashen biyu.
-
Najeriya : Adadin Wadanda Zazzabin Lassa Ya Kashe Ya Kai 83
Mar 02, 2019 13:13A Najeriya adadin mutanen da cutar zazzabin lassa ta yi ajalinsu ya kai 83 a cewar hukumomin kiwna lafiya na kasar.