-
Somalia : Guteres, Ya Yi Tir Da Mummunan Harin Mogadishu
Mar 02, 2019 12:46Sakatare Janar na MDD Antonio Guterres, ya yi tir da munanan hare-haren ta'addanci da aka kai Mogadishu, babban birnin Somalia.
-
Ana Daf Da Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 28, 2019 07:16Hukumar zabe mai zaman kanta a Senegal, ta sanarda cewa da ranar yau, Alhamis ne zata sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Lahadi data gabata.
-
Najeriya : Buhari Da Mataimakinsa Sun Karbi Shaidar Lashe Zabe Daga INEC
Feb 28, 2019 06:09A gajeren jawabin da ya gabatar bayan karbar takardan shaidar, shugaba Buhari ya bayyana cewa zabe ba yaki ba ne don haka nasarar da ya samu ba tashi shi kadai ba ce, ko ta jam’iyyarsa ita kadai, nasara ce ta ‘yan Najeriya gaba daya.
-
Najeriya : Buhari Ya Yi Jawabi Bayan Sake Zabensa
Feb 27, 2019 07:49Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa magoya bayansa jawabi bayan da hukumar zaben kasar ta INEC ta tabbatar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar a karo na biyu.
-
Najeriya : Buhari Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasa
Feb 27, 2019 04:16Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar wanda ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben a karo na biyu.
-
An Dauki Kwararen Matakan Dakile Zanga-zanga A Sudan
Feb 26, 2019 07:17Gwamnatin Sudan ta dauki wasu kwararen matakai da ake ganin cewa na dakile duk wani yunkuri na ci gabda zanga-zanagr adawa da gwamnatin kasar.
-
Senegal : Jam’iyyun Adawa Sunyi Watsi Da Nasarar Macky Sall
Feb 26, 2019 06:13Jam’iyyun Adawa 2 A Kasar Senegal din yi watsi da nasarar da shugaban kasar Macky Sall ya samu a zaben shugaban kasa.
-
Gabon : Ali Bongo Ya Koma Gida
Feb 26, 2019 06:12Ana ci gaba da samun sabani akan halin lafiyar shugaban kasar ta Gabon wanda ya dade yana jiyya a kasar Moroko
-
An Fara Kidayar Kuri'u A Wasu Sassan Najeriya
Feb 23, 2019 18:19Rahotanni daga Najeriya, na cewa an fara kidayar kuri'un babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa yau Asabar.
-
An Kame Sojojin Da Suka Zazzane Wata Mata A Chadi
Feb 22, 2019 04:57A Kasar Chadi an kame wasu sojoji uku da aka nuno a cikin wani hoton bidiyo na zazzane wata mata.