-
Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana
Dec 07, 2016 13:36Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar al'ummar kasar sun shafe ranar yau cur wajen kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu 275 da aka gudanar a kasar wanda kuma ya ja hankula a ciki da wajen kasar.
-
kasashen Duniya na gudanar da taro kan zaman lafiya da tsaro a Dakar
Dec 05, 2016 08:17A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.
-
kasashen Duniya na gudanar da tao kan zaman lafiya da tsaro a Dakar
Dec 05, 2016 08:16A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.
-
Shugaban Kasar Ivory Coast Ya Yi Garanbawul A Majalisar Ministocin Kasar
Nov 26, 2016 03:23Shugaban kasar Ivory Coast Alassane Ouattara ya gudanar da wani garanbawul a majalisar ministocin kasar.
-
Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi
Nov 19, 2016 03:07Amurka ta bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa jagoran 'yan tawaye da wasu manyan jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu takunkumi.
-
Ofishin Jakadancin Amurka A Najeriya Ya Nuna Damuwa Akan Kashe 'Yan Shi'a
Nov 18, 2016 15:54A cikin wani bayani da ofishin jakadancin na Amurka ya nuna damuwarsa akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a kano da ke arewacin aksar.
-
Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Keta Alfarmar Kur'ani A Morocco
Nov 16, 2016 15:27Al'ummar yankin Lisasafah da ke cikin gundumar kazablanka a kasar Morocco sun gudanar da wani gangami a yau domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da aka yi a yankin.
-
Shugaban Kongo Ya Ce Ba Za Su Amince Da Tsoma Bakin 'Yan Kasashen Waje Ba
Nov 16, 2016 07:51Shugaban kasar Demokradiyyar Kongo, Joseph Kabila ya ja kunne dangane da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar yana mai cewa al'ummar kasar za su ci gaba da fada wajen tabbatar da iko da kuma 'yancin kasar.
-
Guinea Bissau : Ana Dakon Naddin Sabon Fira-minista
Nov 15, 2016 13:12Al'umma a kasar Guinea Bissau, na ci gaba da dakon sunon sabaon fira ministan da za'a nada bayan da shugaban kasar Jose Mario Vaz ya rushe gwamnatin firaminista Baciro Dja.
-
AU Ta Kalubalanci EU Akan Albashin Sojojin Burundi Dake Somaliya
Nov 15, 2016 00:55Kungiyar tarayya Afrika ta bukaci kungiyar tarayya Turai data sake nazari akan matakinta na biyan sojojin kasar Burundi dake cikin tawagar wanzar da zamen lafiya ta AMISOM a Somaliya albashi kai tsaye ba tare da ya biyo ba ta hannun mahukunta Bujumbura ba.