Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Adawar gamayar Jam'iyun Adawar kasar Cote D'ivoire na sabon kundin tsarin milkin kasar

    Adawar gamayar Jam'iyun Adawar kasar Cote D'ivoire na sabon kundin tsarin milkin kasar

    Aug 13, 2016 01:27

    Gamayar Jam'iyun adawa na kasar Cote D'ivoire sun nuna rashin amincewar su kan yadda aka aka rubuta sabon kundin tsarin milkin kasar

  • Tattaunawa Tsakanin Shugabannin Rwanda Da Jamhuriyar Dimukradiyar Congo

    Tattaunawa Tsakanin Shugabannin Rwanda Da Jamhuriyar Dimukradiyar Congo

    Aug 13, 2016 01:13

    Shugabannin kasashen Rwanda da kuma Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo sun gudanar da wata tattaunawa dangane da batutuwa da suka shafi tsaro a tsakanin kasashen biyu.

  • Zambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Tafka Magudi A Zabe

    Zambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Tafka Magudi A Zabe

    Aug 12, 2016 13:34

    Babban dan hamayya a kasar Zambiya, Hakainde Hichilema ya zargi shugaba mai barin gado, Edgar Lungu da tafka magudi a zaben shugaban kasar da yanzu haka al'ummar kasar ke ci gaba da dakon sakamakonsa.

  • Ana Jiran Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisa A Kasar Zambiya

    Ana Jiran Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisa A Kasar Zambiya

    Aug 12, 2016 00:30

    Al'ummar kasar Zambiya na ci gaba da jiran dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Alhamis a zaben da ake kankankan tsakanin shugaban kasar Edgar Lungu da abokin hamaiya Hakainde Hichilema da ke zargin shugaban da lalata tattalin arzikin kasar.

  • Gungun 'Yan Tawayen Mai Mai Sun Kai Hari Kan Yankin Kudu Maso Gabashin Jamhuriyar DR Congo

    Gungun 'Yan Tawayen Mai Mai Sun Kai Hari Kan Yankin Kudu Maso Gabashin Jamhuriyar DR Congo

    Aug 11, 2016 01:23

    Gungun 'yan tawayen kungiyar Mai Mai da ke Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kaddamar da hare-hare kan kauyukan da suke shiyar kudu maso gabashin kasar.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Da Ke Faruwa A Kasar Habasha

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Da Ke Faruwa A Kasar Habasha

    Aug 11, 2016 01:22

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci tura masu sanya ido na kasa da kasa domin gudanar da bincike kan rikicin da ya kunno kai a yankin arewacin kasar Habasha.

  • Fira Ministan Guinea Conakry Ya Jaddada Wajabcin Zaman Lafiya Da Sulhu

    Fira Ministan Guinea Conakry Ya Jaddada Wajabcin Zaman Lafiya Da Sulhu

    Aug 11, 2016 01:21

    Fira ministan Guinea Conakry ya jaddada yin kira ga kara samun zaman lafiya da sulhu a duk fadin kasar.

  • Karuwan Zanga-zangar al'ummar Kasar Habasha

    Karuwan Zanga-zangar al'ummar Kasar Habasha

    Aug 10, 2016 14:36

    AL'ummar Oromo a rewacin Habasha

  • Kasashe 25 Na Afrika Na Tattaunawa Kan Yaki Da 'Yan Fashin Teku

    Kasashe 25 Na Afrika Na Tattaunawa Kan Yaki Da 'Yan Fashin Teku

    Aug 10, 2016 01:22

    Kwararru da masana daga kasashe 25 na kungiyar kula da yankunan teku na Afrika ta yamma da ta tsakiya (OMAC), na halartar wani taro a Lome babban birnin kasar Togo domin dakile yawaitar yin fashi a teku.

  • DRC : An Soke Izinin Wata Mai Bincike Ta HRW

    DRC : An Soke Izinin Wata Mai Bincike Ta HRW

    Aug 10, 2016 01:05

    Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo ta hana wata mai bincike kan keta hakkin bil Adama ci gaba da gudanar da aikinta a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS