Pars Today
Majiyar ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bada sanarwan cewa tana tsare da mutane ukku wadanda dama suke cikin wadanda ake nema dangane da ayyukan ta'addanci.
Wasu yan ta'adda sun kai hari a wani wuri bincike a kudancin birnin Algies babban birnin kasar Algeria
Gwamnatin kasar Algeria ta yi kira ga kasar masar da ta dakatar da kai hare hare a gabancin kasar Libya, don hakan ba zai warware matsalolin tsaron da kasar take fama da su ba.
Shugaban kasar Aljeriya ya nada tsohon ministan gidaje na kasar a matsayin sabon fira ministan Aljeriya a wani garambawul da ya gudanar a gwamnatin kasar a yau Laraba.
An bude taron hukumar yan sanda ta tarayyar Afrika AFRIPOL a takaice a birnin Algiest na kasar Algeria, tare da halattar shuwagabannin yan sanda na kasashen nahiyar Afrika da wasu kasashen duniya.
Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da halaka wasu gungun 'yan ta'adda a lardin Ain-Defla da ke arewacin kasar.
Majalisar dokokin kasar libya a birnin Tabriq ta nuna rashin amincewarta da ziyarar da wani minista a kasar Algeria ya kai zuwa kudancin kasar ba tare da izini ba.
Manzon Majalisar Dinkin Duniya na musamman ya ce manufar taron shi ne bada kariya ga al'ummar kasar.
Manzon musamman na majalisar dinkin duniya a kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa,a yau za a fara gudanar da zaman taron kasashe masu makwabtaka da kasar Libya a kasar Aljeriya.
Yau Alhamis, 'yan Aljeriya kimanin miliyan 23 ke kada kuri'a a zaben 'yan malisar dokokin kasar.