-
Shugaban Aljeriya Ya Yi Kira Ga Al'ummar Kasar Kan Su Fito Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar
May 01, 2017 05:46Shugaban kasar Aljeriya ya yi kira ga al'ummar kasar kan su fito domin gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokokin Kasar.
-
Sojojin Aljeriya Sun Gudanar Da Atisayi A Kan Iyaka Da Kasar Libya
Apr 28, 2017 16:57Sojojin gwamnatin kasar Aljeriya sun gudanar da wani gagarumin atisayi a yankin Amnas da ke kan iyakan kasar da kuma kasar Libya.
-
Aljeriya Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Libiya Ta Hanyar Lumana
Apr 27, 2017 05:49Minista mai wakiltan gwamnatin Aljeriya a kungiyar tarayyar Afrika da na hadin kan kasashen Larabawa ya jaddada bukatar daukan matakin warware rikicin kasar Libiya ta hanyar lumana.
-
Ma'aikatar Horkokin Wajen Kasar Morocco Ta Ja kunnan Jakadan Kasar Algeria A Kasar
Apr 23, 2017 11:46Ma'aikatar harkokin wajen kasar Morocco a birnin Rabat ta kira jakadan kasar Algeria zuwa ma'aikatar don jan kunne kan yadda kasar da Algeria take korar yan gudun hijirar kasar Syria a kasar zuwa kan ayakokin kasashen biyu.
-
Kasar Maroko Ta Zargi Gwamnatin Aljeriya Da Musgunawa 'Yan Gudun Hijirar Siriya
Apr 23, 2017 05:27Gwamnatin Maroko ta zargi mahukuntan Aljeriya da musgunawa 'yan gudun hijirar Siriya tare da killace su a wajen da bai dace ba.
-
Shugaba Bouteflika Ya Bayyana Bayan Wata Guda Na Jita-Jitan tsananin Rashin Lafiyarsa
Mar 20, 2017 10:42Shugaban kasar Aljeriya Abdelaziz Bouteflika ya bayyana ta gidan talabijin din kasar a karon farko cikin wata guda lamarin da ya janyo kace-nace da kuma ci gaba da yada jita-jita dangane da batun rashin lafiyarsa.
-
Aljeriya Ta Goyi Bayan Dawo Da Kasar Siriya Cikin Kungiyar Larabawa
Mar 14, 2017 12:20Gwamnatin Aljeriya ta bayyana goyon bayanta ga bukatar ganin an dawo da kasar Siriya cikin kungiyar hadin kan kasashen Larabawa. Ramtane Lamamra
-
Sojojin Aljeriya Suna Ci Gaba Da Gudanar Da Samame A Yankunan Kasar
Mar 07, 2017 18:20A ci gaba da samame da sojojin gwamnatin Aljeriya ke gudanarwa a yankuna daban daban na kasar da nufin murkushe ayyukan ta'addanci, sojojin sun samu nasarar kashe 'yan ta'adda biyu a yankin arewacin kasar.
-
Aljeriya Ta Kara Daukar Tsaurarar Matakai A Kan Iyakokinta
Mar 07, 2017 08:00Babban hafsan hafsoshin sojin kasar Aljeriya Janar Ahmad Kai'd Saleh ya sanar da cewa, kasarsa ta fara daukar tsauraran matakai a kan iyakokinta, domin fuskantar barazanar da 'yan ta'adda ke yi wa kasar daga kasashen da ke makwaftaka da ita.
-
Sojojin Gwamnatin Aljeriya Suna Gudanar Da Wani Gagarumin Samame A Shiyar Gabashin Kasar
Mar 01, 2017 06:55Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda a wani gagarumin samame da sojojin kasar kai gudanarwa a yankunan da suke shiyar gabashin kasar.