-
Amurka Zata Dorawa Rasha Sabbin Takunkuman TattalinArziki.
Aug 09, 2018 02:26Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana cewa zata kakabawa kasar Rasha sabbin takunkuman tattalin arziki saboda zargin ta yi amfani da iska mai guba wajen halaka Sergei Skripal a kasar Britania.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Bakar Siyasar Amurka
Aug 08, 2018 14:18Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya ce: Bakar siyasar kasar Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata fuskanci maida martani mai gauni.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Ce Duk Wanda Ya Shiga Kasuwanci Da Iran Ba Zai Yi Da Amurka Ba
Aug 07, 2018 14:33Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwan cewa duk wata kasa da ta shiga harkar kasuwanci da kasar Iran gwamnatin Amurka zata daina kasuwanci da ita.
-
Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran
Aug 06, 2018 12:56Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce a shirye yake ya tattauna kan sabuwar yarjejeniyar nukiliya da mahukuntan Iran, a daidai lokacin da ya tabatar da sake maido da takunkumin kasarsa kan Iran.
-
Jaridar The Wall Street Journal Ta Fallasa Makircin Amurka Da H.K.Isra'ila Kan Kasar Iran
Aug 04, 2018 02:27Jaridar The Wall Street Journal ta kasar Amurka ta fallasa makircin gwamnatin Amurka da na Haramtaciyar kasar Isra'ila kan zargin da suka yi cewa: Kasar Iran tana shirya kaddamar da hare-haren ta'addanci a kasashen Turai.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Tir Da Takunkumin Amurka Akan Turkiya
Aug 02, 2018 14:19A yau alhami ne ministan harkokin wajen na IRan Muhammad Jawad Zarif ya rubuta yin Allah wadai da takunkumin a shafinsa na Twitter
-
Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba
Aug 01, 2018 00:59Shugaba Donald Trump, na Amurka ya sake dauko batun tattaunawa da Iran, inda a cewarsa hakan zata wakana nan bada jimawa ba.
-
Dr Ruhani: Hadin Kai Da Tsayin Dakar Al'ummar Iran Sune Manyan Martani Kan Barazanar Amurka
Jul 25, 2018 15:01Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Barazana da zarge-zarge marassa tushe da wasu jami'an Amurka suke yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba su bukatar maida martani.
-
Tsangwamar Larabawa Na Dada Karuwa A Amurka
Jul 23, 2018 02:44Wata cibiyar Labarawa da ke birnin Washington ta yi ikirarin cewa akwai karuwar cin zarafin Larabawa a Amurka.
-
Sin Da Rasha Sun Yi Fatali Da Bukatar Amurka Koriya Ta Arewa
Jul 20, 2018 05:46Kasashen Sin da Rasha sun yi fatali da bukatar da Amurka da gabatar shigar gaban MDD, game da dakatar da jigilar man fetur zuwa KOriya ta Arewa.