Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Shugaban Iraki Ya Ki Amincewa Da Zaman Sojojin Amurka Na Har Abada A Kasar

    Shugaban Iraki Ya Ki Amincewa Da Zaman Sojojin Amurka Na Har Abada A Kasar

    Apr 07, 2018 06:48

    Shugaban kasar Iraki Fuad Masum ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu ba a yanke shawarar barin Amurka ta kafa sansanin sojojinta na dindindin a kasar Irakin ba, yana mai cewa gwamnatin Iraki ba za ta taba bari a mai da kasar ta zamanto wani waje da za a kai wa wata kasa ta makwabta hari ba.

  • Amurka Ta Kakaba Wa Wasu Jami'an Rasha 38 Takunkumi

    Amurka Ta Kakaba Wa Wasu Jami'an Rasha 38 Takunkumi

    Apr 06, 2018 13:05

    Ma'aikatar baitalmalin Amurka, ta sanar da kakaba wa wasu jami'an Rasha su 38 takunkumi, ciki har da wasu makusanta shugaban Rashar Vladimir Putin.

  • Trump Na Tunanin Janye Sojojin Amurka Daga Siriya

    Trump Na Tunanin Janye Sojojin Amurka Daga Siriya

    Apr 04, 2018 06:47

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta yanke shawara game da janye sojojinta a yankin gabas ta tsakiya ko kuma akasin haka nan bada dadewa ba.

  • Trump Ya Yi Barazanar Korar Bakin Haure Kimanin Dubu Biyu

    Trump Ya Yi Barazanar Korar Bakin Haure Kimanin Dubu Biyu

    Apr 02, 2018 01:57

    Shugaban kasar Amurka ya dage tsugunar da 'yan gudun hijra kimanin miliyan daya da dubu dari takwas tare da bukatar daukan tsauraren matakai na kare iyakokin kasar.

  • Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.

    Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.

    Apr 01, 2018 02:07

    Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.

  • Dubban 'Yan Kasar Ghana Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Jibge Sojojin Amurka A Kasar

    Dubban 'Yan Kasar Ghana Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Jibge Sojojin Amurka A Kasar

    Mar 28, 2018 11:41

    Dubun dubatan al'ummar kasar Ghana ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Accra, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewarsu da yarjejeniyar fadada alaka ta soji tsakanin kasar Ghanan da kasar Amurka lamarin da zai ba wa Amurkan damar jibge sojojinta a kasar Ghanan.

  • An Samu Rarrabuwan Kai A Kasar Ghana Dangane Da Izinin Jibge Sojojin Amurka A Kasar

    An Samu Rarrabuwan Kai A Kasar Ghana Dangane Da Izinin Jibge Sojojin Amurka A Kasar

    Mar 24, 2018 12:29

    A samu rarrabuwan kai tsakanin 'yan majalisar kasar Ghana da al'ummar kasar bayan da majalisar ta amince da bai wa Amurka damar girke sojojinta da kuma makamansu a kasar, bayan da ‘yan adawan suka kauracewa zaman majalisar yayin kada kuri'ar.

  • Kasar Amurka Ta Yi Barazanar Ficewa Daga Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD

    Kasar Amurka Ta Yi Barazanar Ficewa Daga Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD

    Mar 24, 2018 01:56

    Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi barazanar cewa: Amurka zata fice daga cikin kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duiniya matukar kwamitin ya ci gaba da fitar da kuduri kan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Amurka Ta Dage Haraji Kan Karafa Ga Abokan Huldarta

    Amurka Ta Dage Haraji Kan Karafa Ga Abokan Huldarta

    Mar 23, 2018 01:22

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya bada umurnin dage haraji kan karafa da dalma ga kasashen da ya kira abokan huldar kasarsa masu mahimmanci ciki har da tarayya turai.

  • Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da  Goyon Bayan  Saudiya A Yaki Da Yemen

    Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da Goyon Bayan Saudiya A Yaki Da Yemen

    Mar 21, 2018 03:12

    A jiya talata majalisar datijan kasar Amurka ta yi watsi da wani kuduri da aka gabatar mata na dakatar da goyon bayan saudiya a yaki da kasar Yemen

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS