-
Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani AKan Hana Musulmi Shiga Amurka.
Jan 29, 2017 15:42Kungiyoyin kare Hakkin Bil'adama na ci gaba da maida martani ga dokar shugaban kasar Amurka Donald Trump, ta hana musulmi shiga kasar da cewa; Nuna wariya ce ta addini.
-
Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.
Jan 29, 2017 15:40Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar Switzerland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.
-
Sharhi: Martanin Iran A Kan Matakan Donald Trump Na Kin Jinin Musulmi
Jan 29, 2017 03:11Sakamakon daukar matakai na cin zarafi wadanda suka yi hannun riga da dukkanin ka’idoji da tsare-tsare na diflomasiyya ta kasa da kasa da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ke yi a kan mabiya addinin muslunci da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi, jamhuriyar mulsunci ta Iran ba ta yi wata-wata ba wajen mayar da martani mai zafi a kan sabuwar gwamnatin ta Amurka.
-
Iran Ta Ce Zata Mai Da Martani Ga Amurka Daidai Da Dokar Hana Shiga Kasar Da Ta Sanya
Jan 29, 2017 02:22Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa Iran za ta mayar da martanin ga dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya wa hannu na hana mutanen wasu kasashe 7, cikinsu har da kasar Iran, zuwa Amurkan.
-
Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi
Jan 29, 2017 02:21Wata alkali a babbar kotun tarayya ta Amurka ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da dokar da Shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na na korar 'yan kasashen wajen da ke dauke da takardun izinin zama a Amurka.
-
Amurka : Trump, Zai Tattauna Da Shugabannin Kasashe 5 Ta Wayar Tarho
Jan 28, 2017 03:07Sabon shugaban Amurka, Donald Trump zai tattauna ta wayar tarho da wasu shugabannin kasashen waje biyar a wannan Asabar.
-
Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda
Jan 27, 2017 14:04Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
-
Kasar Mexico ba za ta biya kudaden gina Katanga ba
Jan 26, 2017 14:09Shugaban kasar Amurka ya ce idan Kasar Maxico ta ki amincewa da biyan kudaden gida katanga a kan iyakokin kasashen to ba zai gana da Shugaban kasar Maxicon ba.
-
Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta
Jan 24, 2017 02:52Daruruwan mutane fararen hula ne suka rasa rayukansu a hare haren Amurka da kawayenta a kasar Siria cikin watannin 28 da suka gabata.
-
Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45
Jan 23, 2017 04:26A ranar Juma’a da ta gabata ce dai aka rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban kasar Amurka, kuma shugaba karo na 45 a kasar, wanda zai yi wa’adi na shekaru 4.