-
Kasar Kamaru Ta Bukaci Kungiyoyin Kasa Da Kasa Da Su Yi Aiki Tare Da Nahiyar Afirka.
Sep 24, 2017 08:02Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya yi ishara da mawuyacin halin da nahiyar Afirka take ciki, tare da tabbatar da cewa da akwai bukatar yin aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa.
-
Buhari Ya Yi Jawabi A Babban Taron MDD
Sep 20, 2017 05:51Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 da aka fara gudanarwa a birnin New York na Amurka.
-
ICC Ta Bukaci A Gaggauta Cafke Mata Saif-Islam Ghaddafi
Jun 14, 2017 15:44Babbar mai shigar da kara ta kotun hukuntan mayan laifuka ta duniya, Fatu Bensuda ta bukaci da a gaggauta cafke mata dan tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Ghaddafi, cewa da Seif al-Islam wanda wani gungun 'yan bindiga ya sanar da sake shi a ranar Juma'a data gabata.
-
Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki
Apr 13, 2017 05:54Rasha ta ki amincewa da wani kuduri da kasashen yamma suka gabatar, kan zargin kai hari da makamai masu guba a Lardin Idlib dake arewa maso yammacin Syria.
-
Rasha Ta Ja Kunnan Amurka Akan Syria
Apr 07, 2017 04:57Kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun kasa fahimtar juna akan matakin dauka bayan kai hari da makami mai guda a Syria.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Raba Duniya Da Makaman Nukiliya
Mar 28, 2017 05:42Mataimakin shugaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar ganin an kawo karshen duk wani makamin nukiliya a duniya.
-
An Bukaci Masu Fada-A-Ji Su Ceto Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Syria
Mar 26, 2017 05:43MDD ta bukaci kasashe masu fada-A-Ji kan rikicin kasar Syria dasu taimaka wajen ganin an mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta a wannan kasar ta Syria.
-
Wakilan MDD Na Ziyara A Yankin Tafkin Chadi
Mar 02, 2017 11:16Wata tawagar wakilan kwamitin sulhu na MDD na shirin soma wata ziyara yau Alhamis a yankin tafkin Chadi domin janyo hankalin duniya akan irin mumunan hali da ukubar da ake ciki a wannan yankin.
-
Fiye Da Yara Kanana 500,000 Aka Yiwa Kofar Rago A Birnin Halab
Nov 27, 2016 11:51Wani rahoton hukumar kula da yara ta MDD ya bayyana cewa yara kanana kimani rabin miliyon ne suke cikin tsaka mai wuya a wasu yankuna 16 a kasar Siria.
-
Bon Ki Moon A Kasar A Bujumbura.
Feb 22, 2016 19:23Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Fara Aiki A Kasar Burundi