-
Iraki Ta Ki Amincewa Da Girke Sojojin Amurka A cikin Kasarta
Apr 19, 2018 12:35Babban Mai ba da Shawara akan harkokin Tsaro na Iraki ne ya shaida wa tashar talabijin din almayadeen cewa; Wajibi ne a kayyada adadin masu bada shawarar a harkokin soja na Amurka da za su kasance a cikin Iraki
-
Iraki: Aa Gano Makamai Masu Yawa A Cikin Birnin Bagadaza
Feb 05, 2018 12:26Rundunar Sojan Iraki mai fada da ta'addanci ce ta sanar da gano mabuyar makaman a cikin wurare daban-daban na babban birnin kasar.
-
An Samu Karin Mutuwar Mutane A Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Iraki
May 20, 2017 11:45Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai kudancin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Juma'a ya karu zuwa fiye da mutane talatin.
-
Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Kudancin Birnin Bagdaza
May 11, 2017 19:16Akalla Mutane 4 Suka rasa rayukansu sanadiyar tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
-
Iraki: Bama-bamai biyu Sun Fashe A birnin Bagdaza.
Apr 06, 2017 18:56Jami'an 'yan sandan sun sanar da cewa a kalla mutane 9 ne su ka mutu da jikkata sanadiyyar fashewar wasu bama-bamai biyu a yammaci da kudancin Bagadaza.
-
Mutane da dama sun rasu sanadiyar fashewar Bam a birnin Bagdaza
Mar 30, 2017 05:20Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu sama da 40 suka jikkata sanadiyar tashin wani Bam dake makile cikin mota a wajen wani bincike na Bagdaza babban birnin kasar Iraki.
-
Iraki: A kalla Mutane 12 Ne Su ka Mutu A Wasu Hare-hare A Kusa Da Bagadaza
Dec 25, 2016 19:04Jami'an Gwamnatin Iraki Sun Sanar Da Mutuwar Mutane 12 A Wani Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kusa Da Bagadaza