-
Mutane 5 Ne Suka Yi Shahada A Samamen Da Jami'an Tsaron Bahrain Suka Kai Yankin Duraz
May 24, 2017 06:24Mutanen 5 ne aka tabbatar da shahadarsu a lokacinda jami'an tsaron kasar Bahrai suka kai samame a unguwar Diraz kusa da birnin Manama babban birnin Kasar.
-
Mahukuntan Bahrein Sun Yi Wa Ayatullahi Shekh Isa Kasim Daurin Talala
May 23, 2017 18:06Ma'aikatar cikin gida ta kasar Bahrein ta sanar da cewa Dakarun tsaron kasar sun kai farmaki gidan babban malamin Addinin nan mabiyin mazhabar Shi'a Ayatullahi Shekh Isa Kasim, bayan kwashe ayoyi na taho mu gama da mabiyansa , an kame wasu daga cikin mabiyan tare da yi masa daurin talala.
-
Kungiyoyi Da Jam'iyyun Siyasa A Bahrain Na Adawa Da Kulla Alaka Da Isra’ila
May 15, 2017 12:26Kungiyoyi da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
-
Malamai A Bahrain Sun Yi Allah Wadai Da Ziyarar Tawagar Yahudawan Isra'ila A Kasar
May 10, 2017 19:24Manyan malaman addinin musulunci na kasar Bahrain sun tir da kuma Allawadai da ziyarar tawagar yahudawan Isr'aila a kasar.
-
An gargadi Gwamnatin Bahrain Akan Sheikh Issa Kasim
May 07, 2017 12:13Kungiyar gwgwarmaya Musulunci ta Kasar Iraki "Haraktun-Nujaba'a' ta gargadi gwamnatin Bahrain akan duk wani yunkuri na cutar da babban malamin addinin kasar Sheikh Isa Kasim.
-
Mahukuntan Bahrain Na Shirin Yanke Hukunci A Kan Sheikh Isa Kasim
May 06, 2017 19:24A daidai lokacin da mahukuntan kasar Bahrain ke shirin yanke hukunci na karshe a kotun masarautar kasar a kan babban malamin addinin mulsunci na kasar Sheikh Isa Kasim, ana cikin zaman dardar a fadin kasar kana bin da ka iya zuwa ya komo.
-
Bahrain: Ana Ci gaba Da Yin Tir da Musgunawa Fursunoni A cikin Gidajen Kurkuku.
May 01, 2017 19:18Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Suna Ci gaba Da yin Tir Da Yadda Mahukuntan Kasar Bahrain Su ke Cutar Da Fursunoni.
-
Magabatan Bahrain Sun Hana Sallar Juma'a A Yankin Deraz
Apr 29, 2017 05:47Watanni goma a jere da Dakarun tsaron Ali-Khalifa suke hana a gudanar da sallar Juma'a a yankin Deraz da suke ci gaba da killa ce shi.
-
Bahrain : An Sassautawa Sheikh Ali Hukuncin Zaman Yari
Apr 03, 2017 11:00Kotun karya shari'a a Bahrain ta sassauta da shekaru biyar hukuncin zama gidan yari ga jagoran 'yan adawa na kasar dan shi'a nan Sheikh Ali Salmane.
-
An Kame Masu Fafutuka 23 A Cikin Kasa Da Mako Guda A Bahrain
Mar 31, 2017 06:39Masarautar kasar Bahrain ta kame mutane 23 bisa dalilai na siyasa da kuma bangaranci na banbancin mazhaba.