Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.

    MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.

    May 10, 2018 06:28

    Wakilin MDD na musamman a Yammacin Afirka ya bayyana cewa kawo karshen kungiyar ta'addancin boko haram na bukatar lokaci na wasu shekaru duk kuwa da cewa an karya lagon kungiyar.

  • Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane Sama Da 1000 Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su

    Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane Sama Da 1000 Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su

    May 08, 2018 11:13

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.

  • Najeriya : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-haren Mubi Ya Kai 86

    Najeriya : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-haren Mubi Ya Kai 86

    May 03, 2018 05:22

    Rahotanni dake cin karo da juna a Najeriya na cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a jerin hare haren Mubi ya kai 86.

  • Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 28, 2018 06:26

    Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.

  • NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri

    NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri

    Apr 27, 2018 16:08

    Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), ta sanar da cewa mutane 9 sun rasa rayukansu kana wasu 'yan sanda guda 2 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya wanda sojojin suka ce sun dakile shi.

  • Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Apr 27, 2018 05:46

    Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun murkushe wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis.

  • Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 24, 2018 06:44

    Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Wani Sabon Shiri Na Kawo Karshen Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Wani Sabon Shiri Na Kawo Karshen Boko Haram

    Apr 21, 2018 05:45

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kaddamar da wani sabon shiri na ganin bayan kungiyar ta'addancin nan na Boko Haram da kawo karshensa gaba daya.

  • Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok

    Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok

    Apr 14, 2018 12:36

    Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.

  • An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok

    An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok

    Apr 14, 2018 06:25

    Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS