Pars Today
kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Human Rights Watch, ta zargi matasan jam'iyya mai mulki da 'yan sanda a Burundi da aikata fyaden taron dangi ga mata na bangaren jam'iyyun adawa na kasar.
jami'an 'yan sandar Burundi sun sanar da kashe wata tsohuwar Minista kuma 'yar Majalisar dokokin kungiyar gabashin Afirka
Bangarorin gwamnati da na 'yan adawa a kasar Burundi za su koma kan teburin tattaunawa da nufin samo bakin zaren warware matsalolin siyasa a kasar.
tawagar kungiyar tarayyar Afirka wadda ta kunshi mutane 15 ta isa birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Burundi.
Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Burundi Da Take Hakkin Bil'adama.
Burundi: An Kashe da Jikkata Mutane 13 A cikin Kwanaki Uku.
'Yan hamayyar Siyasar Kasar Burundi sun nuna amincewarsu da shiga tsakanin tsohon shugaban kasar Tanzania.
MDD tayi maraba da tattaunawar siyasa da aka yi a kwanan baya a birnin Arusha dake arewacin kasar Tanzania kan rikicin siyasa kasar Burundi daya ki yaki cinyewa.
Tsohon shugaban kasar Tanzaniya kana mai shiga tsakani a rikicin kasar Burundi, Benjamin N'Kapa ya ce nan gaba zai nemi ganawa da 'yan adawa na kasar a yunkurin shawo kan rikicin siyasa a wannan kasa ta Burundi.
Tsohon shugaban kasar Tanzaniya da ke jagorantar shiga tsakani a dambaruwar siyasar Burundi da ta rikide zuwa tashe-tashen hankula a kasar ya bayyana aniyarsa ta gudanar da zaman tattaunawa da dukkanin bangarorin da rikicin ya shafa.