Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

donald trump

  • Shugaba Trump Ya Soki Gwamnatin Barak Obama

    Shugaba Trump Ya Soki Gwamnatin Barak Obama

    Apr 17, 2017 18:17

    Shugaban Kasar Amurka ya soki Siyasar harakokin wajen Gwamnatin da ta gabata

  • Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Apr 10, 2017 08:04

    Dan takarar shugabancin kasar ta faransa Jean-Luc Mélenchon ya ce; Harin laifi ne, kuma rashin sanin abinda ya kamata ne.

  • Sarkin Saudiyyah Ya Gode Wa Trump A Kan Kai Wa Syria Hari

    Sarkin Saudiyyah Ya Gode Wa Trump A Kan Kai Wa Syria Hari

    Apr 08, 2017 12:07

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi sarkin Saudiyya Salman Bin Abdulaziz bayani kan yadda Amurka ta kaddamar da hari kan kasar Syria, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaro 6 da kuma fararen 9.

  • Hukumar FBI Ta Musanta Zargin Trump Na Cewa Obama Yayi Wa Wayarsa Kutse

    Hukumar FBI Ta Musanta Zargin Trump Na Cewa Obama Yayi Wa Wayarsa Kutse

    Mar 21, 2017 05:23

    Shugaban Hukumar Binciken Laifukan na Amurka (FBI), James Comey yayi watsi da zargin da shugaban kasar Donald Trump yayi na cewa tsohon shugaban Amurka Barack Obama yana masa kutse cikin wayarsa kamar yadda kuma ya ce suna gudanar da bincike kan yiyuwar tasirin da ake zargin Rasha ta yi cikin zaben shugaban kasar da ya gudana a watan Nuwamban bara.

  • An Sace Wata Na'urar Kwamfutar Jami'an Tsaron Amurka Dauke Da Wasu Bayanan Sirri

    An Sace Wata Na'urar Kwamfutar Jami'an Tsaron Amurka Dauke Da Wasu Bayanan Sirri

    Mar 18, 2017 11:22

    Rahotanni daga kasar Amurka sun bayyana cewar an sace wata na'urar kwamfuta ta hannu mallakar jami'an tsaron farin kaya na kasar dauke da wasu bayanai na sirri masu matukar muhimmanci a birnin New York.

  • Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Mar 15, 2017 11:08

    Shugaban kasar Amurka ya bada umurni ga Ma'aikatar tsaron Amurka ta "Pentagon" kan kara daukan matakan zafafa kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

  • Adawar Al'ummar Amurka kan sabuwar Dokar Trump dangane da 'yan hijra

    Adawar Al'ummar Amurka kan sabuwar Dokar Trump dangane da 'yan hijra

    Mar 08, 2017 05:46

    Wasu Amurkawa sun bayyana adawar su kan sabuwar dokar da Shugaban kasar Donal Trump ya sanyawa hannu wacce ta haramtawa 'yan kasashe 6 na musulmi shiga Amurka.

  • Trump ya zargi Gwamnatin Obama da sauraren maganar da yake a waya

    Trump ya zargi Gwamnatin Obama da sauraren maganar da yake a waya

    Mar 04, 2017 17:42

    Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi gwamnatin Obama da ta gabata da satar bayanan wayarsa a ofishinsa na Hasumiyar Trump dake birnin New York, a lokacin yakin neman zabe.

  • Wata Musulma Ta Ajiye Aikinta A White House  Saboda Siyasar Trump

    Wata Musulma Ta Ajiye Aikinta A White House Saboda Siyasar Trump

    Feb 25, 2017 13:16

    Wata mata musulma da take aiki a fadar white house a Amurka, ta ajiye aikinta domin nuna rashin amincewa da salon bakar siyasa ta kin jinin musulmi irin ta Donald Trump.

  • Shugaban Trump Na Amurka Ya Kori Wani Jigo A Majalisar Tsaron Kasar Daga Aiki Don Sukarsa

    Shugaban Trump Na Amurka Ya Kori Wani Jigo A Majalisar Tsaron Kasar Daga Aiki Don Sukarsa

    Feb 19, 2017 06:25

    Fadar white Hause ta bada sanarwan korar wani jigo a majalisar tsaron kasar daga aiki saboda sukar da yayi wa shugaba Donal Trump da iyalansa kan yadda suke tafiyar da kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS