-
Rouhani Ya Kirayi Kasashen Musulmi Da Su Kalubalanci Aika Aikan Amurka Da 'Isra'ila' Kan Palastinawa
May 17, 2018 05:39Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana kisan gillan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi wa Palastinawa a matsayin babban bala'i inda ya kirayi shugabanni da kuma cibiyoyin kasashen musulmi da su kalubalancin irin wannan danyen aikin da 'Isra'ilan' bisa goyon bayan Amurka ta ke yi.
-
Macron:Turkiya Ba Za Ta Kasance Mamba A Kungiyar Tarayyar Turai Ba
Jan 06, 2018 06:31A yayin taron manema labarai tare da shugaban kasar Turkiya Rajeb Tayyib Erdogan a birnin Paris, Shugaba Macron na Faransa ya tabbata da cewa abubuwan da suka faru na baya bayan nan a Turkiya ba za su bayar da dama na hadewar kasar a kungiyar tarayyar Turai ba.
-
Shugaban Turkiyya Ya Ce: Al'ummar Musulmi Ba Zasu Taba Yin Sakaci Kan Birnin Qudus Ba
Dec 28, 2017 11:48Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Birnin Qudus mallakin al'ummar musulmi ne, kuma ba zasu taba yin sakaci kan ci gaba da kare birnin ba.
-
Shugaban Turkiyya Ya Ce: Al'ummar Musulmi Ba Zasu Taba Yin Sakaci Kan Birnin Qudus Ba
Dec 28, 2017 11:46Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Birnin Qudus mallakin al'ummar musulmi ne, kuma ba zasu taba yin sakaci kan ci gaba da kare birnin ba.
-
Urdugan: Takunkumin Amurka Akan Sudan Zalunci Ne
Dec 26, 2017 07:40Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan wanda yake ziyara a kasar Sudan ya bayyana cewa Manyan Kasashen Duniya Suna Son Kafa Iko A Kasashen Musulmi
-
Ziyarar Shugaban Kasar Turkiya Zuwa Wasu Kasashen Afirka
Dec 25, 2017 12:21Shugaban Kasar Turkiya ya fara ziyara a wasu kasashen Afirka da nufin inganta alakar siyasa da tattalin arziki.
-
Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Yi Suka Kan Matsayin Trump Dangane Da Birnin Qudus
Dec 08, 2017 06:21Shugabannin kasashen Rasha da Turkiyya sun bayyana matsayin shugaban kasar Amurka kan birnin Qudus da cewa: Wata babbar cutarwa ce ga shirin sulhun yankin gabas ta tsakiya.
-
Shugaba Buhari Yayi Kira Ga Hadin Kai Da Aiki Tare Tsakanin Kasashen Kungiyar D-8
Oct 20, 2017 17:18Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi shugabannin kasashen kungiyar D-8 da suke taro a kasar Turkiyya da su dau matakan da suka dace wajen kara karfafa alaka ta kasuwanci da zuba jari tsakanin kasashe membobin kungiyar.
-
Jagora: H.K.Isra'ila Tana Kokarin Sake Samar Da Wata Sabuwar Isra'ila Ce A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Oct 05, 2017 07:30Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana kokarin sake samar da wata sabuwar Isra'ila ce a yankin gabas ta tsakiya, don haka take ingiza Kurdawa kan raba kasar Iraki.
-
Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki
Oct 04, 2017 17:22Shugabannin kasashen Iran da Turkiyya sun bayyana cewa ba za su taba amincewa da kokarin Kurdawa na rarraba kasar Iraki ba, suna masu sake jaddada shirin gwamnatocinsu na kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.