-
Iran Ta Ja Kunnen Shugaban Faransa Kan Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidanta
Nov 18, 2017 16:24Tsohon ministan harkokin wajen kasar Iran kuma babban mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar shawara kar harkokin waje Dakta Ali Akbar Wilayati ya shawarci shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da ya guji tsoma baki cikin harkokin cikin gidan Iran musamman batun tsarin tsaron kasar.
-
Sa'ad Hariri Ya Bar Saudiya Zuwa Kasar Faransa
Nov 18, 2017 05:49Bayan kwashe makonni biyu a birnin Riyad, a daren Juma'a piraminstan kasar Labnon da ya yi murabus Sa'ad Hariri ya kama hanya zuwa kasar Faransa
-
Faransa Na Nuna Bangarenci A Rikicin Gabas Ta Tsakiya_ Iran
Nov 17, 2017 11:12Ma'aikatar harkokin waje ta Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta nuna damuwa akan yadda Faransa ke daukan bangare a rikicin gabas ta TSakiya.
-
Labanon : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Ga Saudiyya Kan Tsare Hariri
Nov 15, 2017 16:11Shugaban Michel Ayun, na Labanon na kara matsin lamba ga Saudiyya bisa zarginta da ci gaba da tsare firayi ministan kasar ta Labanon Saad Hariri.
-
Faransa Ta Baiwa Mahukuntar Birin Riyad Wa'adin Karshe Na Sakin Hariri Ya Koma Kasar Sa
Nov 14, 2017 18:58Majiyoyin labaran kasar Faransa sun habarta cewa shugaban kasar ya bawa mahukuntan saudiya wa'adin karshe na barin piraministan kasar Labnon ya koma kasar sa.
-
Faransa Ta Nuna Damuwarta Da Komawar Yan Ta'adda Zuwa Kasashensu Na Asali
Nov 13, 2017 12:49Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bayyana damuwarsa da komarwar mayakan kungiyar Daesh kasashensu na asali bayan korarsu da aka yi a kasashen Iraqi Siria da Lebanon.
-
Macron Ya ce Faransa Ba Ta Yarda Da Ra'ayin Saudiyya Kan Iran Ba
Nov 11, 2017 11:05Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewar ra'ayinsa dangane da kasar Iran ya saba da ra'ayin kasar Saudiyya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Shugabannin Rasha da Faransa Sun Tabbatar Da Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Nov 03, 2017 05:53Shugabannin kasashen Rasha, Vladimir Putin da Faransa Emmanuel Macron sun sake tabbatar da aniyarsu ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da kasar Iran bugu da kari kan wajibcin ci gaba da aiwatar da ita.
-
Ministan Harkokin Wajen Faransa Zai Ziyarci Iran
Nov 01, 2017 05:43Ministan harkokin wajen kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, ya bayyana zai ziyarci kasar Iran a cikin kwanaki masu zuwa domin share fagen ziyara da shugaba Emanuelle Macron zai kawo a nan Tehran.
-
Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60
Oct 30, 2017 15:32Amurka ta alkawarta tallafawa rundinar kawance ta kasashen G5 Sahel da kudi dala miliyan 60, kamar yadda sakataren gwamnatin kasar Rex Tillerson ya sanar.