Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Jirgin Saman Yakin Faransa Ya Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Mali Bisa Kuskure

    Jirgin Saman Yakin Faransa Ya Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Mali Bisa Kuskure

    Oct 30, 2017 11:46

    Rundunar sojin Mali ta sanar da cewa: Jirgin saman yakin Faransa ya yi luguden wuta kan sojojin Mali bisa kuskure a shiyar arewacin kasar Mali.

  • Faransa : Dan Shugaban Equatorial Guinea Zai Sha Daurin Talala

    Faransa : Dan Shugaban Equatorial Guinea Zai Sha Daurin Talala

    Oct 27, 2017 08:57

    Wata kotu a Faransa ta yanke wa babban dan shugaban kasar Equatorial Guinea, daurin talala na shekaru uku a gidan yari bayan da kotun ta same shi da laifin mallakar dukiya ta fitar hankali ba bisa ka'ida ba.

  • Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi

    Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi

    Oct 24, 2017 10:48

    Shugaba Albdelfatah Al-Sissi, na Masar, ya ce a shirye kasarsa ta ke domin kawar da sabanin dake tsakaninta da Iran.

  • Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid

    Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid

    Oct 19, 2017 17:51

    Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.

  • Faransa :  Trump Ya Jahilci Yarjejeniyar Nukiliyar Iran_Hollande

    Faransa : Trump Ya Jahilci Yarjejeniyar Nukiliyar Iran_Hollande

    Oct 17, 2017 05:49

    Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaba Donald Trump na Amurka kan yarjejeniyar nukiliyar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin daukan matakin kakabawa Iran din sabbin takunkumi.

  • Faransa Za Ta Bude Ofisoshin Karbar 'Yan Gudun Hijira A Kasashen Chadi Da Nijar.

    Faransa Za Ta Bude Ofisoshin Karbar 'Yan Gudun Hijira A Kasashen Chadi Da Nijar.

    Oct 10, 2017 19:06

    shugaban Kasar ta Faransa Emmanuel Macron ne ya sanar da haka a yau talata, ind aya ce a karshen Oktoba ne za a bude ofisoshin.

  • Dakarun Hadin Gwiwan Kasashen Sahel Sun Fara Gudanar Da Ayyukansu

    Dakarun Hadin Gwiwan Kasashen Sahel Sun Fara Gudanar Da Ayyukansu

    Oct 06, 2017 05:24

    Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta sanar da cewa nan ba da jimawa ba dakarun hadin gwiwa na kasashen kungiyar G5 na yankin Sahel za su fara gudanar da ayyukansu na hadin gwiwa da nufin fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da suke yankin.

  • Babu Wata Dangantaka Tsakanin Harin Ta'addanci Na Birnin Mosi Da Yan Ta'adda A Tunisia

    Babu Wata Dangantaka Tsakanin Harin Ta'addanci Na Birnin Mosi Da Yan Ta'adda A Tunisia

    Oct 05, 2017 16:52

    Priministan kasar Tunisia wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa ya zuwa yanzu babu wata hujja da ta tabbatar da cewa dan kasar Tunisian da ya kashe mutane biyu a birnin Mosi na kasar Faransa da wuka yana da dangantaka da yan ta'adda a kasar Tunisia

  • Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Kasar Faransa

    Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Kasar Faransa

    Oct 02, 2017 07:14

    Kungiyar 'yan ta'addar ta Da'esh ta sanar da daukar alhakin harin na garin Marseille a jiya lhadi.

  • An Fara Bincike Kan Samuwar Hannun Wani Bankin Kasar Faransa A Kisan Kiyashin Rwanda

    An Fara Bincike Kan Samuwar Hannun Wani Bankin Kasar Faransa A Kisan Kiyashin Rwanda

    Sep 26, 2017 12:31

    Wata kotu a birnin Paris na kasar Farsan ta fara bincike kan irin rawan da bankin BNP Paribas ya take a kisan kiyashin da aka yiwa tutsawan kasar Ruwanda a shekara 1994.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS