Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Sep 23, 2017 11:48

    Rundunar sojojin ruwa ta kasar ta karbi wani jirgin ruwan yaki na zamani kirar kasar faransa mai suna Gowin-1

  • Shugaban Afirka Ta Tsakiya Ya Soki Gwamnatin Kasar Faransa

    Shugaban Afirka Ta Tsakiya Ya Soki Gwamnatin Kasar Faransa

    Sep 21, 2017 20:01

    Shugaban kasar Afirka ta tsakiya ya soki gwamnatin kasar faransa sanadiyar janye sojojin ta da ta yi daga cikin kasarsa.

  • Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya

    Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya

    Sep 18, 2017 14:42

    Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.

  • An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Faransa

    An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Faransa

    Sep 13, 2017 05:53

    Dubban jama'a sun gudanar da zanga zanga a Paris domin nuna adawa da manufar shugaba Emmanuel Macron na yin garanbawul a fannin kwadago a kasar.

  • Faransa Ta Bukaci A Tsara Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Chadi

    Faransa Ta Bukaci A Tsara Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Chadi

    Sep 12, 2017 05:50

    Kasar Faransa ta bukaci shugaba Idriss Deby na kasar Chadi da ya tsara zaben 'yan majalisar dokokin kasar.

  • Macron: Faransa Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya

    Macron: Faransa Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya

    Aug 29, 2017 12:07

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya jaddada cewa, kasarsa za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na Nukiliya.

  • Jaridar Charlie Hebdo Ta Sake Buga Wani Zane Na Izgili Ga Muslunci

    Jaridar Charlie Hebdo Ta Sake Buga Wani Zane Na Izgili Ga Muslunci

    Aug 25, 2017 05:17

    Jaridar Charlie Hebdo da ake bugawa a kasar Faransa ta sake buga wani zane da ke yin izgili ga addinin musulunci, dangane da harin ta'addancin da aka kai a birnin Barcelona.

  • Yan Kasar Faransa 271 Da Suka Yi Yaki Karkashin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Sun Koma Gida

    Yan Kasar Faransa 271 Da Suka Yi Yaki Karkashin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Sun Koma Gida

    Aug 06, 2017 05:39

    Ministan harkokin cikin gidan kasar Faransa ya sanar da cewa: 'Yan kasar Faransa 271 ne suka koma gida bayan gudanar da yaki karkashin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasashen Iraki da Siriya.

  • Kasashen Jamus Da Faransa Zasu Karfafawa Na G5 Gwiwa

    Kasashen Jamus Da Faransa Zasu Karfafawa Na G5 Gwiwa

    Aug 01, 2017 18:19

    Kasashen Jamus da kuma Faransa sun sha alwashin karfafawa kasashen yankin Sahel wajen yaki da mayakan dake ikirari da sunnan jihadi.

  • Kasar Faransa Ta Tashi Tsaye Don Dinke Barakan Da Ta Dai-Daita Kasar Libya

    Kasar Faransa Ta Tashi Tsaye Don Dinke Barakan Da Ta Dai-Daita Kasar Libya

    Jul 27, 2017 05:18

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya tattauna da bangarori biyu na 'yan siyasar kasar libya don kawo karshen barakan da ke tsakaninsu a birnin Paris.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS