Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Faransa: Sabbin Takunkumin Amurka A Kan Iran, Rasha Da Koriya Ta Arewa Sun Saba Wa Doka

    Faransa: Sabbin Takunkumin Amurka A Kan Iran, Rasha Da Koriya Ta Arewa Sun Saba Wa Doka

    Jul 27, 2017 05:27

    Kasar Faransa ta sanar da cewa sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, Rasha da Koriya ta Arewa sun yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.

  • An Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Wani Masallaci A Faransa

    An Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Wani Masallaci A Faransa

    Jul 26, 2017 12:03

    Bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.

  • Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Jul 23, 2017 17:29

    Ministan tsaron kasar Mali Janar Salif Traoré ya bayyana cewar dakarun kasar tare da taimakon na kasar Faransa sun sami nasarar kama wani babban kusa a kungiyar masu dauke da makamin nan ta Macina Liberation Front da ta jima tana kai hare-hare kan 'yan kasashen waje da kuma wasu cibiyoyin kasar Malin.

  • An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris

    An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris

    Jul 14, 2017 06:54

    A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka

  • Halayyar Nuna Wariyar launin Fata Ta Shugaban Kasar Faransa.

    Halayyar Nuna Wariyar launin Fata Ta Shugaban Kasar Faransa.

    Jul 14, 2017 06:26

    Halayyar Nuna Wariyar launin Fata Ta Shugaban Kasar Faransa.

  • Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci

    Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci

    Jul 10, 2017 06:18

    Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.

  • Faransa : Macron Zai Kira Taro Kan canjin Yanayi

    Faransa : Macron Zai Kira Taro Kan canjin Yanayi

    Jul 08, 2017 18:12

    Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sanar a wannan Asabar cewa zai hada wani taro a ranar 12 ga watan Disamba mai zuwa a matsayin na matakin farko kan batun canjin yanayi.

  • Yansanda A Birnin Paris Sun Wargaza Wani Sansanin Yan Gudun Hijira Wanda Ba Ya Bisa Ka'ida

    Yansanda A Birnin Paris Sun Wargaza Wani Sansanin Yan Gudun Hijira Wanda Ba Ya Bisa Ka'ida

    Jul 07, 2017 19:02

    A lokacin yan gudun hijira suke ci gaba da kwarara zuwa kasashen turai daga yankuna daban daban na gabas ta tsakiya da kuma wasu kasashen Afrika saboda gujewa rikici ko talauci, yansanda a birnin Paris na kasar faransa sun tada wani sansanin yan gudun hijira a arewacin birnin Paris.

  • Kafa Rundunar Hadaka A Arewa Maso Yammacin Afirka

    Kafa Rundunar Hadaka A Arewa Maso Yammacin Afirka

    Jul 04, 2017 18:50

    Faransa tayi alkawarin taimakawa kasashen biyar na yankin Sahel domin kafa Rundunar hadin gwiwa ta yaki da 'yan ta'adda

  • Faransa Za Ta Bada Kudin Kafa Sabuwar Rundunar Kasashen Yankin Sahel

    Faransa Za Ta Bada Kudin Kafa Sabuwar Rundunar Kasashen Yankin Sahel

    Jul 04, 2017 06:46

    Kasashen da su ka yankin Sahen sun kuduri kafa wata sabuwar rundunar hadin gwiwa domin fada da ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS