Faransa Za Ta Bada Kudin Kafa Sabuwar Rundunar Kasashen Yankin Sahel
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i21894-faransa_za_ta_bada_kudin_kafa_sabuwar_rundunar_kasashen_yankin_sahel
Kasashen da su ka yankin Sahen sun kuduri kafa wata sabuwar rundunar hadin gwiwa domin fada da ta'addanci.
(last modified 2018-08-22T07:00:20+00:00 )
Jul 04, 2017 02:16 UTC
  • Faransa Za Ta Bada Kudin Kafa Sabuwar Rundunar Kasashen Yankin Sahel

Kasashen da su ka yankin Sahen sun kuduri kafa wata sabuwar rundunar hadin gwiwa domin fada da ta'addanci.

Kasashen da su ka yankin Sahen sun kuduri kafa wata sabuwar rundunar hadin gwiwa domin fada da ta'addanci.

Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron wanda ya ziyarci kasar Mali a shekaran jiya, ya yi alkawalin bada kudin da su ka kai euro miliyan 8 da motocin soja 70 ga kasashe biyar na yankin Sahel domin kafa sabuwar rundunar.

Kasashen da za su kafa wannan rundunar sun kunshi Mali, Burkina Faso, Murtaniya, Nijar da Chadi.

Yankin na Sahel yana fuskantar matsalolin tsaro daga kungiyoyin Bokoharam, kuma 'masu tsaurin ra'ayin addini a kasar Mali.