-
Faransa : 'Yan Bindiga Sun Jikkata Mutum 8 Gaban Wani Masallaci
Jul 03, 2017 05:44Wasu 'yan bindiga sun jikkata mutum takwas a gaban wani masallaci dake birnin Avignon a kudu maso gabashin kasar Faransa.
-
Amurka Ta Dage Haramcin Shiga Da Kwanfuta A Cikin Jirgin Kamfanin Etihad
Jul 03, 2017 05:43Amurka ta sanar da dage haramcin shiga cikin jirgi da kayan lataroni irinsu kwafutoci ga fasinjoji na kamfanin jirgin sama na Hadaddiyar Daular Larabawa cewa da Etihad.
-
Hannun Kasar Faransa A Kisan Kiyashin Da Aka Yi A Kasar Ruwanda
Jul 03, 2017 05:04Bayan shudewar tsawon shekaru 23 da faruwar masifar kisan kiyashin da aka yi wa jinsin bil-Adama a kasar Ruwanda, a halin yanzu dalilai da hujjoji suna kara bayyana kan hannun kasar Faransa a faruwar wannan masifa.
-
Faransa Ta Jaddada Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci A Afirka
Jul 02, 2017 19:18Shugaban kasar Fransa Emmanuel Macron ya bayyana haka ne a yau lahadi da ya kai ziyarar aiki a Kasar Mali.
-
Ministan Harkokin Iran Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Nahiyar Turai
Jun 29, 2017 17:36Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yau a wasu daga cikin kasashen nahiyar turai, inda ya fara yada zangonsa na farko a birnin Paris na kasar Faransa, daga nan kuma zai isa zuwa kasashen Jamus da Italiya.
-
Tawagar Sojojin Faransa A Mali Za Ta Yi Aiki Da Rundinar G5
Jun 29, 2017 09:17Tawagar sojojin Faransa a Mali ta (Barkhane) za ta yi aiki da rundinar hadin gwiwa ta kasahen Afrika na G5 da ake sa kafawa nan gaba, a cewar ministan harkokin wajen Faransa.
-
Iran : Zarif, Zai Kai Ziyarar Aiki A Paris
Jun 29, 2017 08:32A wani lokaci, nan gaba ne ake sa ran ministan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, zai isa birnin Paris na Faransa a ci gaba da ran gadinsa a nahiyar Turai.
-
Faransa : Valls, Ya Fice Daga Jam'iyyar 'Yan Gurguzu
Jun 27, 2017 10:07Tsohon fira ministan Faransa, Manuel Valls, ya sanar da ficewarsa daga jami'iyar 'yan gurguzu ta 'socialist'.
-
Faransa : Jam'iyyar Shugaba Macron Na Kan Gaba A Zaben Majalisar Dokoki
Jun 12, 2017 05:44Rahotanni daga Faransa na cewa jam'iyyar shugaba Emanuelle Macron da jami'yyar MoDem dake kawance da ita na kan gaba da rinjaye a zaben yan majalisar dokokin kasar zagaye na farko da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi.
-
An Fara Zaben 'Yan Majalisa A Faransa
Jun 11, 2017 12:13Al'ummar Kasar Faransa na kada kuru'unsu domin zaben sabbin wakilan majalisar kasar karkashin sabon Shugaban kasa Emmanuel Macron