Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • An Jikkata Sojojin Faransa A Mali

    An Jikkata Sojojin Faransa A Mali

    Jun 02, 2017 06:39

    Dakarun tsaron Faransa dake kasar Mali sun sanar a jiya Alkhamis cewa wasu daga cikin Sojojin su takwas sun jikkata sanadiyar Harin da aka kai sansanin Dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a garin Tunbuctou dake kasar ta Mali.

  • Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    May 19, 2017 17:52

    Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta ci gaba da yakar 'yan ta'adda a kasar Mali da sauran kasashen yankin Sahel da suke fama da bala'in ayyukan ta'addancin kungiyoyin 'yan ta'addan masu ikirarin kishin Musulunci.

  • Faransa : Macron Zai Ziyarci Sojojin Kasarsa A Mali

    Faransa : Macron Zai Ziyarci Sojojin Kasarsa A Mali

    May 18, 2017 15:11

    A gobe Juma'a ne ake sa ran shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron zai ziyarci sojojin kasarsa dake jibge a kasar Mali.

  • Shugaban Kasar Faransa Ya Sanar Da Sabin Manbobin Gwamnatinsa

    Shugaban Kasar Faransa Ya Sanar Da Sabin Manbobin Gwamnatinsa

    May 17, 2017 18:51

    Babban Saktaren Fadar Elysee ya sanar da sunayen manbobin sabuwar Gwamnatin kasar Faransa

  • Sabon Shugaban Kasar Faransa Ya Shiga Fadar Elysee

    Sabon Shugaban Kasar Faransa Ya Shiga Fadar Elysee

    May 14, 2017 12:15

    Sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya shiga fadar Elysee da ke birnin Paris, inda ya yi rantsuwar kama shugabancin kasar.

  • Nijar : Isufu Ya Taya Sabon Shugaban Faransa Murna

    Nijar : Isufu Ya Taya Sabon Shugaban Faransa Murna

    May 10, 2017 05:49

    Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar ya taya sabon shugaban kasar faransa Emanuelle Macron murna akan nasara lashe zaben shugabancin kasar.

  • Zabebben Shugaban Faransa Zai Karbi Ragamar Mulki Ranar 14 Ga Watan Nan

    Zabebben Shugaban Faransa Zai Karbi Ragamar Mulki Ranar 14 Ga Watan Nan

    May 08, 2017 15:49

    Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya bada sanarwar cewa a ranar Lahadi 14 ga Mayun da muke cike ne zai mika ragamar jagorancin kasar ga zabebben shugaban kasar Emmanuel Macron.

  • Tarihin Sabon Shugaban Faransa Emanuelle Macron

    Tarihin Sabon Shugaban Faransa Emanuelle Macron

    May 08, 2017 05:56

    An haifi Emmanuel Jean Michel Frederic Macron a ranar 21 ga watan Disamban shekarar 1977 a Amiens da ke arewacin Faransa.

  • Rahotanni Na Nuna Cewa Emmanuel Macron Ya Lashe Zaben Shugaban Faransa

    Rahotanni Na Nuna Cewa Emmanuel Macron Ya Lashe Zaben Shugaban Faransa

    May 07, 2017 18:13

    Rahotanni daga kasar Faransa na nuni da cewa dan takara mai sassaucin ra'ayi Emmanuel Macron ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a yau din nan duk kuwa da karancin fitowar masu kada kuri’a da aka fuskanta a zaben na yau.

  • Zaben Shugaban Kasar Faransa Zagaye Na Biyu

    Zaben Shugaban Kasar Faransa Zagaye Na Biyu

    May 07, 2017 05:25

    Yau Lahadi 7 ga watan Mayu Al'ummar kasar Faransa ke kada kuri'un su cikin kwararen matakan tsaro domin zaben Sabon Shugaban da zai karbi hayar fadar Elysee a tsakanin Marine Le Pen da Emmanuel Marcon.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS