Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Zaben Faransa : Ba Zamuyi Kyaliya Kan Kutse Ba, Hollande

    Zaben Faransa : Ba Zamuyi Kyaliya Kan Kutse Ba, Hollande

    May 06, 2017 12:26

    Shugaban kasar Faransa mai barin gado, Faransoi Hollande ya bayyana cewa kutse da akayi dan takara a zaben shugabancin kasar Emanuelle Macron ba zai taba kasancewa ba abun kyaliya.

  • Faransa : Maccron Ya Samu Goyan Bayan Hollande

    Faransa : Maccron Ya Samu Goyan Bayan Hollande

    Apr 25, 2017 01:13

    Shugaban Faransa mai barin gado Francois Hollande ya sanar da matakin marawa Emmanuel Macron baya a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da za a gudanar a ranar 7 ga watan Mayu mai zuwa.

  • Emmanuel Macron Da Marine Le Pen Za Su Je Zagaye Na Biyu A Zaben Faransa

    Emmanuel Macron Da Marine Le Pen Za Su Je Zagaye Na Biyu A Zaben Faransa

    Apr 24, 2017 02:31

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Faransa ta sanar da cewa 'yan takarar shugabancin kasar biyu Emmanuel Macron Da Marine Le Pen ne za su je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar.

  • An Gunadar Da Zaben Faransa Cikin Kwararan Matakan Tsaro

    An Gunadar Da Zaben Faransa Cikin Kwararan Matakan Tsaro

    Apr 23, 2017 13:26

    Al'ummar kasar Faransa sun gudanar da zaben Shugaban kasa cikin kwararan matakan tsaro kalkashin dokar ta baci a fadin kasar baki daya.

  • Sharhi : Zaben Shugaban Kasa A Faransa

    Sharhi : Zaben Shugaban Kasa A Faransa

    Apr 23, 2017 01:09

    Zaben shugaban kasar Faransa na 2017 shi ne irinsa na farko da ake gudanarwa karkashin dokar ta baci da kuma kwararen matakai na tsaro, yayin da ake ci gaba da fargaban harin ta’addanci bayan kashe dan sanda a birnin Paris.

  • Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa

    Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa

    Apr 21, 2017 07:51

    A jiya ne wani dan ta'adda ya kai hari kan yansanda a birnin Paris na kasar Faransa ya kuma kashe guda daga cikinsu a yayinda ya raunata wasu biyu

  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris

    Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris

    Apr 21, 2017 01:02

    Kungiyar ta'addancin ta ISIS ta dauki alhakin harin da aka kai birnin Paris na kasar Faransa a daren jiya Alkhamis

  • Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Apr 10, 2017 03:34

    Dan takarar shugabancin kasar ta faransa Jean-Luc Mélenchon ya ce; Harin laifi ne, kuma rashin sanin abinda ya kamata ne.

  • Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa

    Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa

    Apr 06, 2017 11:58

    Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan karban jiragen yaki samfurin Rafale kirrar kasar Faransa guda ukku a jiya Laraba.

  • Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa Guda Uku

    Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa Guda Uku

    Apr 06, 2017 03:28

    Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan karban jiragen yaki samfurin Rafale kirar kasar Faransa guda uku a jiya Laraba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS