Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Shugabannin Kasashen Nijar Da Faransa Sun Tattauna A Paris

    Shugabannin Kasashen Nijar Da Faransa Sun Tattauna A Paris

    Mar 31, 2017 14:26

    A yau juma'a shugabannin kasashen Nijar da Farasna sun tattauna akan bunkasa alakar kasashen biyu.

  • Ministan cikin gidan Faransa ya yi murabus

    Ministan cikin gidan Faransa ya yi murabus

    Mar 22, 2017 07:55

    Ministan cikin gidan kasar Faransa Bruno Le Roux ya sauka daga mukaminsa, sa’o’i kadan bayanda babban lauyan gwamnatin kasar, ya sanar da fara bincike kan zargin badakalar ayyukan bogi da ake wa ministan, na baiwa yayansa mata mukaman mataimakansa a majalisar dokokin kasar, a lokacin da yake dan majalisa.

  • Faransa Ta Yi Kashedi Akan Rage Karfin Tawagar MONUSCO

    Faransa Ta Yi Kashedi Akan Rage Karfin Tawagar MONUSCO

    Mar 22, 2017 00:51

    Faransa ta yi kashedi akan duk wani yunkuri na rage yawan dakarun tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD a Jamhuriya Demukuradiyyar Congo.

  • Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Turai

    Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Turai

    Mar 14, 2017 12:39

    Sabon shugaban kasar Gambia, Adama Barrow na ziyarar aikinsa ta farko a nahiyar Turai.

  • Kasashen NIjer, Spain da Faransa za su kafa rundunar hadin gwiwa ta yakin da bakin haure

    Kasashen NIjer, Spain da Faransa za su kafa rundunar hadin gwiwa ta yakin da bakin haure

    Mar 14, 2017 02:23

    Ministan cikin gidan Spain ya ce Kasar sa da kasar Faransa gami da jumhoriyar Nijer sun amince da kafa rundunar hadin gwiwa ta yaki da masu safarar mutane gami da miyagun kwayoyi.

  • Zaben Faransa :  Alain Juppe Ya Ce Ba Zai Tsaya Takara Ba

    Zaben Faransa : Alain Juppe Ya Ce Ba Zai Tsaya Takara Ba

    Mar 06, 2017 12:48

    Tsohon fira-ministan Faransa, Alain Jupe, ya ce ba zai sake tsayawa takara ba a zaben shugabancin kasar na watan Afrilun dake tafe ba.

  • 'Yan Majalisa Faransa Na Son A Amunce Da Kasar Palestine

    'Yan Majalisa Faransa Na Son A Amunce Da Kasar Palestine

    Feb 27, 2017 01:25

    A Faransa, 'yan majalisa 154 ne sun bukaci shugaban kasar François Hollande, akan ya amunce da samar da kasar Palestine.

  • Za a kara yawan Sojojin Faransa a kan iyakar kasar Nijer da Mali

    Za a kara yawan Sojojin Faransa a kan iyakar kasar Nijer da Mali

    Feb 26, 2017 14:32

    Ma'aikatar tsaron Faransa ta sanar da cewa za ta kara yawan Sojojin ta a kan iyakar kasar Nijer da Mali.

  • Samar Da Kasashe 2 Ne, Zai Magance Rikicin Palestinu Da Isra'ila, Inji Hollande

    Samar Da Kasashe 2 Ne, Zai Magance Rikicin Palestinu Da Isra'ila, Inji Hollande

    Feb 23, 2017 02:13

    Shugaba Francois Hollande, na kasar Faransa, ya bayyana cewa samar da kasashe biyu ita ce kawai mafita wajen magance rikicin Palestinu da Isra'ila.

  • An kame wasu Faransawa biyu kan zarkin ta'addanci a Algeriya

    An kame wasu Faransawa biyu kan zarkin ta'addanci a Algeriya

    Feb 02, 2017 14:09

    Kasar Algeriya ta cabke wasu 'yan kasar Faransa biyu kan zarkin su da alaka da kunigyar ta'addanci ta IS

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS