-
Iran Ta Ce: Dokar Shugaban Amurka Bata Hana Masu Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci Shiga Amurka Ba
Feb 01, 2017 14:25Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Kasashen da suka yi kaurin suna a fagen goyon bayan ayyukan ta'addanci ba su daga cikin jerin kasashen da shugaban kasar Amurka ya hana ba su takardar izinin shiga cikin Amurka.
-
Iran Da Faransa Sun Jaddada Bunkasa Alaka A Dukkanin Bangarori A Tsakaninsu
Jan 31, 2017 09:08A ci gaba da gudanar da ziyarar aiki da wata tawagar kasar Faransa karkashin jagorancin ministan harkokin wajen kasar Jean-Marc Ayrault ke gudanarwa a Iran, bangarorin biyu sun jaddada wajabcin bunkasa alaka a tsakaninsu a dukkanin bangarori.
-
Faransa Ta Gindaya Sharadin Dage Takunkumin Haramcin Hana Sayarwa Libiya Makamai
Jan 19, 2017 11:28Kasar Faransa ta fayyace sharadin dage takunkumin haramcin sayarwa gwamnatin Libiya makamai.
-
Tattauna Rikicin Siyasar Kasar Gambiya A Taron Kasar Mali
Jan 15, 2017 03:59Mahalarta taron kasashen Afirka da Faransa da aka bude a kasar Mali, ya tattauna halin da kasar Gambiya ta ke ciki.
-
Ana Gudanar Zaman Shugabannin Afirka Da Faransa A Mali
Jan 14, 2017 08:35An fara gudanar da zaman shugabannin kasashen Afirka da Faransa karo na ashirin da bakwai a birnin Bamako na kasar Mali.
-
Syria : Hollande, Ya Bukaci A Mutunta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Jan 05, 2017 08:26Shugaban kasar Faransa, François Hollande ya bukaci dukkan masu ruwa da tsaki kan rikicin Syria da su mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma.
-
Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki
Jan 01, 2017 02:52Shugaba François Hollande na Faransa ya sanar da cewa zai isa kasar Iraki a wannan Litinin, domin jinjinawa sojojin kasarsa dake fagen daga a yaki da ta'addanci a kasar ta Iraki.
-
A Yau Ministan Tsaron Faransa Zai Ziyarci Kasar Chadi
Dec 29, 2016 03:27Sabon ministan tsaron kasar Faransa zai fara gudanar da ziyara ta farko a wajen kasar Faransa zuwa kasar Chadi a yau, domin ganawa da dakarun Faransa da ke sansaninsu a birnin Njamina, da kuma jami'an gwamnatin kasar ta Chadi.
-
Al'ummar kasar Faransa sun yi maraba da matakin Shugaba Holland
Dec 02, 2016 07:51Fiye da kashi 80% ne na Al'ummar kasar Faransa suka bayyana farin cikin su kan matakin da shugaba Holland ya dauka na rashin tsayawa takara a zaben 2017
-
An Fara Gudanar Da Bincike Kan Hannun Faransa Cikin Kisan Kiyashin Rwanda
Dec 01, 2016 02:54Gwamnatin kasar Rwanda ta sanar da fara gudanar da wani bincike dangane da zargin da ake yi wa kasar Faransa na hannu cikin kisan kiyashin da ya faru a kasar a shekara ta 1994.