-
Kasashen Amurka,Faransa da Burtaniya na ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a Siriya
Nov 27, 2016 15:46Rasha ta yi alawadai kan goyon bayan da kasashen Amurka, Faransa da Burtaniya ke baiwa Kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya
-
An Murkushe Yunkurin Kai Sabon Harin Ta'addanci A Faransa
Nov 21, 2016 11:09Hukumomi a kasar Faransa sun sanar da cafke mutane bakwai wadanda ake zargi da yunkurin kai wani sabon harin ta'addanci a kasar.
-
Tarayyar Turai Na Cikin Rudani Sakamakon Zaben Trump A Amurka
Nov 18, 2016 15:49A ranar Talata da ta gabata ce ministocin harkokin waje da na tsaro na kasashen kungiyar tarayyar turai suka gudanar da wani zaman gaggawa a birnin Brussels na kasar Belgium, inda suka tattauna muhimman batutuwa a suka shafi batun ayyukan tsaro da makomar alaka ta wannan fuska tsakaninsu da kasar Amurka.
-
Faransa Ta Nuna Damuwa Kan Duk Wani Matakin Amurka Na Ficewa Daga Kawancen Yaki Da Ta'addanci
Nov 13, 2016 13:22Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bayyana cewa: Ci gaba da kasancewar Amurka a cikin gamayyar kasashen da suka daura yaki da ayyukan ta'addanci kungiyar Da'ish lamari ne da zai amfanar da kasar ta Amurka.
-
Nakiya Ta Hallaka Wani Sojin Faransa A Mali
Nov 05, 2016 13:09Wani sojin faransa ya rasa ransa a yayin da motar da suke ciki ta taka nakiya a arewacin Mali inda gungun mayakan dake da'awar jihadi ke ci gaba da kasancewa duk da yerjejeniyar sulhun da aka cimma a shekara 2015 data gabata.
-
Jami'an Tsaron Kasar Faransa Sun Kai Hari Kan Sansanin Yan Gudan Hijira
Nov 01, 2016 07:33Majiyar jami'an tsaro a kasar faransa ta bayyana cewa yansandan kasar a birnin Paris sun kai farmaki kan wani sansanin yan gudun hijira a wajen birnin Paris a yau tare da bayanin cewa akwai yan ta'adda a cikinsu.
-
'Yan Sanda Faransa Sun Tarwatsa Yan Gudun Hijira Da Suke Sansanin Koleh Da Ke Wajen Birnin Paris
Oct 24, 2016 02:07Jami'an tsaro a kasar Faransa sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye don tarwatsa baki yan gudun hijira a sasanin su da ake Kole a kusa da birnin Paris.
-
Adawar Faransa kan sake kakabawa Rasha takunkumi
Oct 13, 2016 07:39Gwamnatin Faransa ta nuna rashin amincewar kan sake kakabawa Rasha takunkumi saboda rikicin kasar Siriya
-
Kashe Wata Mace Mai Sanye Da Hijibi A Kasar Faransa
Sep 25, 2016 07:47Wani dan bindiga ya kashe wata mace mai sanye da hijibi a garin Pantin na kasar Faransa.
-
Kasar Faransa Zata Rufe Wani Sansanin Yan Gudun Hijira A Kasar
Sep 22, 2016 04:13Ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa ya bayyana cewa gwamnatinsa zata rufe wani sansanin yan gudun hijira da ke Kole .