-
Faransa ta bukaci kundin yarjejjeniyar tsagaita wuta a Siriya
Sep 15, 2016 13:51Kasar Faransa ta bukaci kundin yarjejjeniyar tsagaita wuta a Siriya
-
Shugaban Faransa Ya Ce: Martanin Amurka Kan Harin 11 Ga Watan Satumba Ya Kara janyo Barazanar Ta'addanci A Duniya
Sep 11, 2016 23:30Shugaban kasar Faransa ya yi furuci da cewa matakin da gwamnatin Amurka ta dauka bayan harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 kan tagwayen gine-ginen cibiyar kasuwancin Amurka ya kara janyo bullar barazanar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
An Yi Harbe Harbe A Kusa Da Birnin Marsi Na Kasar Faransa Inda mutum Guda Ya Rasa Ransa.
Sep 03, 2016 08:25Majiyar Jandarmari na kasar Faransa a garin Marsi na gudancin kasar ta bayyana cewa wani dan bindiga ya yi harbi ya kuma kashe wani matashi dan shekara 24 har lahira a safiyar yau Asabar.
-
Damuwar Holland kan takunkumin da aka kakabawa Rasha
Aug 31, 2016 03:26Shugaban Kasar Faransa ya bayyana damuwarsa kan takunkumin da aka kakabawa kasar Rasha
-
Ministan Cikin Gidan Faransa: Haramta Burkini Ya Saba Kundin Tsarin Faransa
Aug 30, 2016 01:25Ministan cikin gidan kasar Faransa Bernard Cazeneuve ya bayyana cewar haramta wa mata sanya tufafin ninkaya da ke rufe dukkanin jiki da ake kira da burkini ya saba wa kundin tsarin mulkin kasar wanda kuma ba abin da zai janyo in ba da tashin hankali da husuma tsakanin 'yan kasar.
-
Kotu ta dage haramcin sanya Burkini ga Mata Musulmi a Faransa
Aug 27, 2016 01:04Wata babbar Kotu a Kasar Faransa ta dakatar da haramcin sanya kayan nunkaya da ke rufe jiki ruf wato Burkini da wasu biranen kasar suka yi.
-
Jami'an Al-Azhar Ta Yi Kashedi Wa Jaridar Charli Abdu Ta Kasar Faransa Kan Wulakanta Addinin Musulunci
Aug 24, 2016 12:50Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta fitar da wasu bayanai a yau Laraba inda ta yi kashedi wa Jaridar Charli Abdu ta kasar Faransa kan neman wulakanta addinai da ta ke yi.
-
Mafi yawa daga cikin 'yan kasar Faransa na adawa da takarar Nicola Sarkozy
Aug 23, 2016 14:42Kusan kashi 80% na Al'ummar kasar Faransa na Adawa da sake tsayawar takarar Nicolas Sarkozy a zaben Shugabancin kasar na 2017 mai zuwa
-
Faransa : Sarkozy, Zai Tsaya Takara A Zaben 2017
Aug 22, 2016 11:04Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy ya bayyana anniyarsa ta tsayawa takara a zaben shugabancin kasar na shekara 2017 dake tafe.
-
Tsohon Priministan kasar Faransa Ya Nuna Goyon Bayansa Ga Kungiyar Hizbullah Ta Lebanon
Aug 05, 2016 01:24tsohon priministan kasar Faransa ya bukaci a tallafawa Hizbullah