-
Sojojin Faransa Sun Kashe Wani Jigo A Wata Kungiyar Yan Ta'adda A Kasar Mali.
Feb 22, 2019 19:10Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan cewa sojojinta sun kashe wani fitaccen dan ta'adda a yankin Sahel a kasar Mali.
-
An Kama Masu Zanga-Zanga 29 A Faransa
Feb 17, 2019 19:11Hukumar 'yansanda ta kasar Faransa ta bada sanarwan cewa jami'an hukumar sun kama mutane 29 a jiya Asabar, wato karo na 14 kenan da mutanen kasar suke zanga-zangar kin jinin tsarin jari hujja a kasar.
-
Macron Da Putin Sun Tattauna Kan Batun Siriya
Feb 16, 2019 17:59Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, sun tattauana ta wayar tarho kan halinda kasar Siriya ke ciki.
-
An Soki Tsoma Bakin Da Faransa Take Yi A Harkokin Cikin Gidan Kasar Chadi
Feb 14, 2019 11:14Tashar talabijin din Rashatody mai zaman kanta ta bayyana hare-haren da jiragen yakin Faransa su ka kai a kasar Chadi da zummar kare gwamnatin shugaba Idris Deby da cewa ba ya bisa doka
-
Kasashen Jamus, Faransa Da Birtaniya Ba Za Su Halarci Taron Warsaw Ba
Feb 13, 2019 18:57Kasashen uku sun bayyana taron da kasar Amurka ta shiyra da cewa yana da illa
-
Mafi Yawan Mutanen Faransa Suna Goyon Bayan Zaben Raba Gardama.
Feb 10, 2019 19:06Sakamakon wasu tsare-tsaren jin ra'a yin da aka gudanar a kasar Faransa don magance zanga-zangar da masu kin jin tsarin jari hujja a kasar yana nuna cewa mafi yawan mutanen kasar suna goyon bayan zaben raba gardama.
-
Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga zangar Kyamar Macron
Feb 09, 2019 17:08A Faransa, yau Asabar ma masu boren adawa da siyasar shugaban kasar, Emannuel Macron, kan haraji da gazawar gwamnati wajen biyan bukatun masu karamin hali da ya daganci tsadar rayuwa sun sake fitowa kan tituna.
-
Majalisar Dokokin Kasar Faransa Ta Amince Da Wata Doka Ta Murkushe Yan Adawa
Feb 06, 2019 06:45Majalisar dokokin kasar Faransa a jiya Talata ta amince da wata doka ta murkushe wadanda suka kira masu tada hankali.
-
Ana Yajin Aikin Gama Gari A Faransa
Feb 05, 2019 16:58A Faransa, babbar kungiyar kwadago ta kasar CGT, ta fara wani yajin aiki na sa'o'i 24 a dun fadin kasar, don neman karin albashi da kuma wasu kudaden alawus alawus.
-
Jami'an Yansanda 4 Ne Suka Ji Rauni A Zanga-Zangar Kin Tsarin Jari Hujja A Kasar Faransa.
Feb 03, 2019 19:06Rundunar yansanda na kasar Faransa ta bada sanarwan cewa jami'an yansanda 4 ne suka ji rauni a fafatawa da masu zanga-zangar kin jinin tsarin jari hujja a kasar.