-
Shugaban Kasar Aljeriya Ya Nada Sabon Fira Minista A Kasar
May 24, 2017 18:52Shugaban kasar Aljeriya ya nada tsohon ministan gidaje na kasar a matsayin sabon fira ministan Aljeriya a wani garambawul da ya gudanar a gwamnatin kasar a yau Laraba.
-
Shugaban Kasar Mali Ya Nada Sabon Fira Ministan Kasar
Apr 09, 2017 07:15Shugaban kasar Mali ya sanar da nadin sabon fira minista a kasar.
-
An Nada Bruno Tshibala A Matsayin Sabon Firayi Ministan Congo
Apr 08, 2017 12:07Shugaban kasar Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo Joseph Kabila ya nada daya daga manyan 'yan adawa kasar Bruno Tshibala a matsayin sabon Firayi ministan kasar.
-
Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila
Jan 12, 2017 12:05Shugaban gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.
-
Shugaban Romania Ya ki Yarda Da Nada Musulma A Matsayin Firayi Ministar Kasar
Dec 28, 2016 11:20Shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar PSD ta masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar.