-
Yahudawa Sun Sake Kaddamar Da Farmaki A kan Masallacin Quds
Mar 14, 2019 07:37Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun sake kaddamar da wani farmaki a jiya Laraba a kan masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Sharhi : Ziyarar Ruhani A Iraki
Mar 14, 2019 04:12Shugaban kasar Iran Dakta Hassan Rohani, ya kammala ziyarar kwanaki uku da ya yi a kasar Iraki.
-
Siriya Ta Zargi Amurka Da Yin Amfani Da Sinadarai Masu Guba A Gabashin Kasar
Mar 03, 2019 12:32Kasar Siriya ta zargi kawacen da Amurka ke jagoranta da yin amfani da sinadarai masu guba a yankin gabashin kasar.
-
Turkiyya : An Cafke Masu Alaka Da Gülen, Sama da 600
Feb 12, 2019 15:25Rahotanni daga Turkiyya na cewa, akalla mutum 641 ne da aka cafke bisa zarginsu da alaka da shehun malamin nan na kasar, Fethullah Gülen, wanda gwamnatin Ankara ke zargi da hannu a yunkurin juyin mulkin watan Yuli na 2016 da bai yi nasara ba.
-
Harin Taliban Ya Yi Ajalin Mutum 65 A Afganistan
Jan 22, 2019 15:37Kungiyar taliban ta dauki alhakin kai wani hari da yayi sanadin mutuwar mutum 65, a wata cibiyar horon jami'an leken asiri dake lardin Wardak a kudancin kasar ta Afganistan.
-
Siriya : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 6
Jan 19, 2019 15:44Rahotanni daga Siriya na cewa, fararen hula shida ne, da suka hada da yara kanana hudu, suka rasa rayukansu a wani hari da kawacen kasa da kasa da Amurka ke jangoranta ya kai a gabashin Siriya.
-
Siriya : Sanyi Ya Kashe Yara 15 A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Jan 15, 2019 17:01A Siriya, kimanin yara 15 ne mafi yawansu 'yan kasa da shekara guda, suka rasa rayukansu, sanadin matsanancin sanyi.
-
Amurka : Trump Ya Yi Barazanar Wargaza Tattalin Arzikin Turkiyya
Jan 14, 2019 03:58Shugaba Donald Trump, na Amurka, ya yi barazanar wargaza tattalin arzikin kasar Turkiyya, muddin ta kai wa Kurdawan Siriya hari, bayan janyewar sojojinta a Siriyar.
-
An Dage Zaben Afganistan Da Watanni Uku
Dec 31, 2018 05:27Hukumar zabe a Afganistan, ta sanar da dage zaben shugaban kasar da watanni uku.
-
Qatar Zata Fice Daga Cikin Kungiyar OPEC
Dec 03, 2018 10:27Kasar Qatar ta sanar da cewa zata ficewa daga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a duniya ta (OPEC), a watan Janairu mai zuwa.