Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Gambiya

  • Gamabiya Ta Yi Maraba Da Fadada Dangantaka Da Kasar Cana

    Gamabiya Ta Yi Maraba Da Fadada Dangantaka Da Kasar Cana

    Jan 06, 2019 17:00

    Shugaban kasar Gambiya Adama Narrow ya yi maraba da karfafa dangantakar kasarsa da kasar Cana.

  • Amurka Ta Haramta Wa Yahya Jammeh Da Iyalansa Shiga Kasar

    Amurka Ta Haramta Wa Yahya Jammeh Da Iyalansa Shiga Kasar

    Dec 11, 2018 16:24

    Gwamnatin Amurka ta sanar da sanya wa tsohon shugaban kasar Gambiya Alhaji Yahya Jammeh da iyalansa takunkumin haramta musu shiga kasar.

  • An Gayyaci Tsohon Shugaban Gambiya Da Ya Zo Ya Ba Da Shaida A Gaban Kwamitin Bincike

    An Gayyaci Tsohon Shugaban Gambiya Da Ya Zo Ya Ba Da Shaida A Gaban Kwamitin Bincike

    Jun 02, 2018 05:31

    Kwamitin binciken da gwamnatin kasar Gambiya ta kafa don binciken kadarorin da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya mallaka ya gayyace shi tare da iyalansa da wasu na kurkusa da shi da su bayyana a gaban kwamitin don amsa tambayoyi da kuma neman karin bayani.

  • An Kai Karar Yahya Jammeh Saboda 'Maganin AIDS Na Boge'

    An Kai Karar Yahya Jammeh Saboda 'Maganin AIDS Na Boge'

    May 31, 2018 15:59

    Wasu mutane guda uku da suka yi amfani da maganin cutar kanjamau (AIDS) da tsohon shugaban kasar Gambiya Yahaya Jammeh ya samar sun shigar da karar tsohon shugaban bisa zargin ya haifar musu da matsala cikin lafiyarsu.

  • Gambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi

    Gambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi

    Apr 14, 2018 06:28

    Jam'iyya mai mulki a kasar Gambiya ta lashe da gagarimin rinjaye zaben wakilan kananan hukumomi da aka gudanar.

  • Dubban Bakin Haure Yan Kasar Gambia Da Suka Makale A Libya Za Su Koma Gida

    Dubban Bakin Haure Yan Kasar Gambia Da Suka Makale A Libya Za Su Koma Gida

    Mar 01, 2018 19:03

    Hukumar kula da yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bada sanarwan cewa zata maida dubban bakin haure yan kasar Gambia zuwa gida.

  • An Dage Dokar Hana Tarurrukan Siyasa A Kasar Gambia

    An Dage Dokar Hana Tarurrukan Siyasa A Kasar Gambia

    Jan 30, 2018 12:13

    Yan sanda a kasar Gambia sun bada sanarwar dage dokar hana tarurrukan siyasa a kasar bayan kafa wannan doka ne na tsawon kimanin makonni biyu .

  • Gambiya Ta Kama Wasu Tsoffin Janar Din Gwamnatin Jammeh Bayan Dawowarsu Gida

    Gambiya Ta Kama Wasu Tsoffin Janar Din Gwamnatin Jammeh Bayan Dawowarsu Gida

    Jan 23, 2018 05:14

    Rundunar sojin kasar Gambiya ta sanar da kama wasu tsoffin Janar-Janar na tsohuwar gwamnatin Yahya Jammeh ta kasar bayan dawowarsu gida daga gudun hijirar da suka yi bayan kifar da tsohuwar gwamnatin.

  • Cote D'Ivoire, Gambiya, Da Maroco Sun Jaddada Wajabcin Maganace Matsalolin Musulmi Ta Hanyar Ruwan Sanyi

    Cote D'Ivoire, Gambiya, Da Maroco Sun Jaddada Wajabcin Maganace Matsalolin Musulmi Ta Hanyar Ruwan Sanyi

    Jan 17, 2018 11:45

    Wakilan Kasashen Sudan, Cote D'ivoire, Gambiya da Maroco dake halartar taron shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi na kungiyar OIC karo na 13 a birnin Tehran sun jaddada wajabcin magance matsalar duniyar musulmi tare da kalubalantar mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila cikin ruwan sanyi.

  • Gwamnatin Gambiya Ta Sanar Da Shirinta Na Komawa Kungiyar Commonwealth

    Gwamnatin Gambiya Ta Sanar Da Shirinta Na Komawa Kungiyar Commonwealth

    Dec 29, 2017 18:14

    Gwamnatin kasar Gambiya ta sanar da majalisar dokokin kasar aniyarta na komawa cikin kungiyar Commonwealth ta kasashe rainon Ingila bayan da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya fitar da kasar Gambiyan daga cikin kungiyar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS